Search
Close this search box.

Masana A Iran Sun Kera Motar Bus Wacce Take Amfani Da Batiran Da Ake Chajinsu

Wani kamfani mai zaman kansa a nan Iran ya sami nasarar kera motar Bus wacce take amfani da batira wadanda suka ake iya masa cahji

Wani kamfani mai zaman kansa a nan Iran ya sami nasarar kera motar Bus wacce take amfani da batira wadanda suka ake iya masa cahji da wutan lantarki.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa kamfanin tare da kera irin wadannan motoci a cikin gida ya hana fitar da kashi 40% na kudaden da gwamnatin kasar zata Fitar don shigo da su daga kasashen waje.

Vahid Isfahani malamin Jami’ar Tehran wanda ya jagoranci samar da motar ya bayyana cewa motar tana tafiya a hankali, dai dai yadda ake bukata a cikin gari. Wanda ya taimaka wajen takaita amfani da wutan batiran da take bukatata.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments