The latest news and topic in this categories.
Babban daraktan kula da ayyukan zaman lafiya da tsaro na kasa da kasa a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya ce, mamayar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ita ce babban abin
Kamfanin dillancin labaran Parstoday ya bayar da rahoton cewa, Kafafen yada labaran Amurka sun bayyana cewa, rikicin da ke tsakanin Firaministan da Ministan yakin gwamnatin Sahayoniya kan yarjejeniyar tsagaita bude
Tashar talabijin ta Aljazeera ta kasar Qatar ta nakalto majiyar HKI na cewa gwamnatin yahudawan ta amince da tsagaita wuta a Gaza na tsawon kwanaki uku saboda bada dama ga
Tashar talabijin ta Aljazeera ta kasar Qatar ta nakalto majiyar HKI na cewa gwamnatin yahudawan
Jami’i mai kula da al-amuran harkokin wajen tarayyar Turai Josept Borrel, ya bada sanarwan cewa
Wani kamfani mai zaman kansa a nan Iran ya sami nasarar kera motar Bus wacce
Bayanai daga Falasdinu na cewa Isra’ila ta kai sabbin hare hare a a zirin Gaza
Ministocin harkokin wajen kasashen Jordan da kuma na Iran sun tattauna game da rikicin Falasdinu.
Shugaban kasar Amurka wanda yake Ziyara a kasar Katar ya sanar da cewa gwamnatinsa tana son ganin tattaunawar da ake yi da Iran ta yi nasara, kuma ya yi Imani
A jiya Laraba ne dai da aka rattaba hannu akan wata yarjejeniya a tsakanin sarkin Katar Tamim Bin Hamad ali-Thani da kuma shugaban kasar Amurka Donad Trump wanda ya kai
Tashar talabijin din almayadin ta watsa labarin dake cewa, daga safiyar yau Alhamis zuwa yanzu, adadin Falasdinawan da su ka yi shahada sun haura 40,mafi yawancinsu daga yankin Khan-Yunus. Tun
Jagoran juyin juyala halin musulunci a nan Iran Imam Sayyid Aliyul Khaminae, ya zargi kasashen yamma da goyon bayan kissan kare dangin da ke faruwa a gaza. Kamfanin dillancin labaran
Shugaban hukumar Makamashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Eslami ya bayyana cewa kasarsa bata boye wani wuri inda take sarrafa makamashin Nukliya wanda bata fadawa hukumar IAEA ba. Kamfanin dillancin
Manya-Manyan Jami'an gwamnatin kasar Iran da tokwarorinsu na kasashen turai uku wadanda ake kira, E3 zasu fara tattaunawa a tsakaninsu dangane da tattaunawa dangane da makamashin nukliya tsakanin Iran da