The latest news and topic in this categories.
Kasashen duniya na ci gaba da yin tir da Allah wadai da harin da Isra’ila ta kai kan wata makaranta a zirin Gaza inda mutane sama da 100 suka rasa
Ma'aikatar Harkokin Wajen Mali ta bai wa jakadan kasar Sweden umarnin barin kasarta cikin awa 72 daga ranar Juma'a, kan abin da ta kira "wasu kalamai marasa dadi" da wani
Bayanai daga Falasdinu na cewa fiye da Falasdinawa 100 ne aka kashe bayan harin da jiragen yakin Isra’ila suka kai kan wata makaranta da ke matsugunin ‘yan gudun hijira a
Kasashen duniya na ci gaba da yin tir da Allah wadai da harin da Isra’ila
Ma'aikatar Harkokin Wajen Mali ta bai wa jakadan kasar Sweden umarnin barin kasarta cikin awa
Bayanai daga Falasdinu na cewa fiye da Falasdinawa 100 ne aka kashe bayan harin da
Mataimakin Kwamandan Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran ya bayyana cewa: Umarnin Jagoran
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun afkawa Qalqilya da Tulkaram tare da raunata wani bature
A ci gaba da ran gadin da yake a game da abubuwan dake faruwa a yankin Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya je kasar Siriya a kokarin ganin an
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Damascus babban birnin kasar Siriya bayan wani ziyara mai muhimmnci da ya kai kasar Lebanon. Tashar talabijan ta Presstv a
Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Yvan Gil ya bukaci kasashen duniya musamman Iran da sauran kasshen larabawa su hada kai don kafa kawance wacce zata kawo karshen kissan kiyashin da
Yawan Falasdinawa wadanda HKI ta kai su ga shahada a zirin Gaza kimani shekara guda da ta gabata a yau ya kai mutum 41,825 da kuma wasu 96,910 na wadanda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya soki kwamitan tsaro na MDD saboda gazawarsa wajen kawo karshen kissan kiyashin da HKI take yi a Gaza, saboda tana samun goyon
Gwamnan jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya Babagana Umar Zulum ya kafa kwamitin kwararru don gano musabbabin rushewar madatsar ruwa ta Ala'u wanda ya haddasa ambaliyar ruwa a