Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Ce: Karfin Gwagwarmaya Ya Kara Bayyana A Fili

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Karfin gwagwarmaya yana kara fitowa fili a kowace rana Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya tabbatar da cewa: Kwarin gwiwar gwagwarmaya na kara fitowa fili a kowace rana. A daidai lokacin da fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila Benjamin Netanyahu ke […]
Iran Ta Ce: Taken Yaudarar Amurka Da Na Yammacin Turai Ya Kawo Karshe A Idon Duniya

Ma’aikatar harkokin wajen Iran ta bayyana cewa: Taken abin dariya da shugabannin yammacin duniya ke maimaitawa shi ne taken kare hakkin dan adam Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasir Kan’ani ya bayyana cewa: A yanzu haka fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila mai aikata laifukan ta’addanci yana wajen uwar gijiyarsa, watanni tara bayan ya […]
‘Yan Gwagwarmayar Falasdinu Sun Tarwatsa Motar Yakin Haramtacciyar Kasar Isra’ila

Dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas sun tarwatsa wata motar sojin haramtacciyar kasar Isra’ila a gabashin birnin Khan Yunus Dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas sun sanar da cewa: ‘Yan gwagwarmayar kungiyar sun tarwatsa wata motar sojin haramtacciyar kasar Isra’ila da wani makami mai linzami lamarin da ya yi sanadin […]
An Cimma Yarjejeniyar Tsakanin Yemen Da Saudiyya Kan Magance Matsalar Harkokin Yemen

Mahukuntan Saudiyya sun kulla yarjejeniyar shawo kan matsalar tabarbarewar tattalin arziki da kasar Yemen Yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Yemen da Saudiyya ta samu karbuwa sosai a sassan kasar Yemen, yayin da yarjejeniyar tafi mai da hankali kan magance matsalolin da suka shafi batun jin kai da tattalin arziki, musamman soke matakan neman gurgunta ayyukan […]
Jagoran Dakarun Kai Daukin Gaggawa Ya Amince Da Tattaunawa Kan Rikicin Sudan

Jagoran dakarun kai daukin gaggawa na Sudan ya bayyana matsayinsa na amincewa da shiga tattaunawar kasar Switzerland kan rikicin kasarsa Kwamandan rundunar dakarun kai daukin gaggawa a Sudan, Mohamed Hamdan Dagalo (Hemedti), ya sanar da amincewarsa da bukatar tsagaita bude wuta a Sudan. A cikin wani sakon da ya wallafa a shafin sada zumunta na […]
Gaza: Shahidai Fiye Da 40 A Khan Yunus Bayan Hare Hare Ta Sama Wanda Jiragen Yakin HKI Suka Kai

A rana ta 293 da fara yakin Tufanul Aksa, jiragen saman HKI sun kai hare hare kan yankuna daban daban inda falasdinawa da dama suka yi shahada a yayinsa wasu suka ji rauni. Falasdinawa fiye da 40 ne suka yi shahada a zirin Gaza cikin sa’I’ii 24 da suka gabata, sanadiyyar hare haren jiragen yakin […]
Najeriya: Sojoji Sun Ce Ba Zasu Bar Masu Zanga Zanga Su Lalata Kasar Ba

Babban helkwatan sojojin Najeriya ya bada sanarwan cewa sojojin kasar ba za su bar masu zanga zanga su lalata kasar ba. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta nakalto manjo janar Edward Buba daraktan watsa labarai na sojojin kasar yana fadar haka a wani taron yan jarida da yayi a yau Alhamis a Abuja. Buba ya […]
Amurka: Sanata Bernie Sanders Ya Shelanta Natanyahu A Matsayin Mai Laifukan Yaki Kuma Makaryaci

A dai dai lokacinda firai ministan HKI Benyamin Natanyahu yake jawabi a gaban majalisar dokokin kasar Amurka a jiya Laraba, sanata Bernie Sanders ya kira shi da sunan ‘Mai laifuffukan Yaki’ kuma makaryaci. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Sanders yana fadar haka a shafinsa na X a yau Alhamis ya kuma […]
Dubban Mutane Ne Su Ka Yi Zanga-zangar Nuna Kin Amincewa Da Ziyarar Benjemine Netenyahu A Amurka

Dubban masu Zanga-zangar da su ka hada da yahudawa da Amurka sun yi hadu ne a birnin Washinton a jiya Laraba, inda suka nuna kin amincewa da duk ziyarar Fira Ministan HKI zuwa wannan kasa. Masu Zanga-zangar dai sun rika bayar da taken ‘yantar da Falasdinu’ da yin tir da kisan kiyashin da HKI take […]
Kungiyar Hizbullah Ta Nuna Sabbin Hotunan Leken Asiri Na Sansanin Sojan HKI Mafi Muhimmanci Akan Iyaka

Faifan Bidiyon din wanda aka bai wa sunan; “Sakon Da Tsuntsun Huda-huda Ya Dawo Da Shi, yana kunshe da cikakkun hotuna da bayanai akan yadda tsarin ginin wannan cibiyar da “Ramata David” yake da dukkanin bangarorin da ta kunsa. Wannan ita ce cibiyar sansanin soja daya tito da HKI take da ita a yankin Arewacin […]
“Yan Gwagwarmaya Sun Kai Hari Akan Motocin Sojojin Mamaya Da Su Ka Yi Kuste Cikin Khan-Yunsu

Gwagwarmayar musulunci a Gaza ta kai hari akan wani ayarin motocin sojojin mamaya da su ka kutsa cikin yankin Khan-Yunus, inda su ka yi musu asara ta kayan aiki da sojoji. An kai wannan hari ne dai adaidai lokacin da yakin Gaza ya cika kwanaki 292 ana yi, wana ya ci rayuka kusan 40,0000 da […]
An Rufe Cibiyar Musulunci ta “Humburg” Dake Kasar Jamus

Jami’an tsaron kasar Jamsu sun kai hari a jiya Laraba akan cibiyar musulunci ta “Humburg’ inda su ka sanar da killace tad a kuma dukkanin sauran cibiyoyin da suke a karkashinta bisa zargin cewa suna sukar HKI. Ma’aikatar harkokin cikin gidan kasar ta Jamus, ta bakin ministarta Nancy Firer, ta sanar da cewa, ba su […]
Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Gayyaci Jakadan Birtaniya

Ma’aikatar harkokin wajen Iran din ta gayyato jakadan kasar Birtaniya ne dake nan Iran domin nuna masa kin amincewa da matakin da matakin da kasarsa ta dauka na kama wani dan asalin kasar Iran da mi ka shi ga Amurka bisa zargin cewa yana aiki domin kaucewa takunkumin da aka kakabawa kasar. Kamfanin Dillancin Labarun […]
Jagora: A Kowace Rana Ta Allah Karfin ‘Yan Gwgawarmaya Yana karuwa

Jagoran juyin musuluncin na Iran Ayatulah Sayyid Ali Khamnei ya bayyana cewa, kungiyoyin gwgawarmaya suna kara karfi a kowace rana. Wannan bangaren na jawabin jagoran juyin musulunci ne dai Fira minstan HKI Benmjamine Netenyahu ya sa ashafinsa na “X” a karkashin jawabinsa ga Majalisar dokokin Amurka. Ayatullah sayyid Ali Khamnei ya kuma ce; Duk da […]