The latest news and topic in this categories.

Iran: Kasashen Turai 3 Ne Da Alhakin Duk Matakan Da Iran Zata Dauka Dangane Da Kuduri Mai Sukan Shirin Nukliyar Kasar A Hukumar IAEA
06 Jun

Jakadan kasar Iran a cibiyoyin MDD da suke Vienna ya bayyana cewa kasahen uku, wato Faransa, Butania da kuma Jamus

Espaniya Ta Mika Bukatarta Ta Shiga Cikin Shari’ar Da Afirka Ta Kudu Ta shigar A Gaban Kotun ICJ Na Tuhumar HKI Da Kissan Kare Dangi A Gaza

Bayan ta amince da kasar Falasdinu a matsayin kasa mai zaman kanta, gwamnatin kasar Espania ta gabatar da bukata ga

Rasha: Putin Yace ‘Mosco’ Zata Dauki Mataki Irin Wanda Kasashen Yamma Suka Dauka’ Idan Ukraine Ta Kai Hare Hare Da Makamansu Kan Rasha

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya gargadi kasashen yamma kan cewa idan sun bawa kasar Ukraine damar kai hare hare

Gaza: Yara Kanana Na Daga Cikin Mutane Kimani 40 Wadanda Sojojin HKI Suka Kashe A Yau Alhamis A Wata Makarantar MDD

Jiragen yakin HKI sun kai farmaki da makamai masu linzami kan wata makaranta ta MDD a yankin Nusairat na zirin

Iran Ta Bayyana Samuwar Haramtacciyar Kasar Isra’ila A Gabas Ta Tsakiya A Matsayar Fitina

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa: Samuwar gwamnatin yahudawan sahayoniyya a yankin gabas ta tsakiya yana haifar da hargitsi