The latest news and topic in this categories.
a wata tattaunawa ta musamman da jaridar Washington Post, Fira Ministan Nijar Ali Mahamane Lamine Zeine ya bayyana cewa, Furucin jami’an gwamnatin Amurka shi ne dalilin farko na rugujewar dangantakarta
A ci gaba da nuna goyon baya ga al’ummar zirin Gaza, daliban jami'ar Queen Mary da ke birnin Landan sun kafa sansani tare da neman a janye duk wasu yarjeniyoyi
Wani babban hafsan sojan Amurka ya ajiye aikinsa domin nuna kyamarsa ga goyon bayan da kasarsa ke bai wa Isra’ila da ke kashe Falasdinawa. Hafsan sojan mai mukamin Manjo, Harrison
a wata tattaunawa ta musamman da jaridar Washington Post, Fira Ministan Nijar Ali Mahamane Lamine
A ci gaba da nuna goyon baya ga al’ummar zirin Gaza, daliban jami'ar Queen Mary
Wani babban hafsan sojan Amurka ya ajiye aikinsa domin nuna kyamarsa ga goyon bayan da
Jami'an na gwamnatin Biden guda biyu sun ce Isra'ila ta tattara isassun sojoji a gefen
Ofishin yada labarai na gwamnatin Gaza ya ce asibitoci ba sa aiki a arewacin yankin
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran