Iran Ta Yabawa Kasar Turkiyya Kan Dakatarda Harkokin Kasuwanci Da HKI

Ministan harkokin wajen kasar Iran Amir Hussain Abdullahiyan ya yabawa kasar Turkiya kan dakatar da huldar kasuwanci da HKI saboda kissan kiyashin da take yi a gaza. Ya kuma kara da cewa wannan makatin zai kara takurawa haramtacciyar kasar. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Abdullahiyan yana fadar haka a lokacin ganawarsa […]

Hamas: farmakin Isra’ila kan Rafah ba zai ba ta nasara kan Falastinawa ba

Shugaban kungiyar Hamas, Osama Hamdan, ya gudanar da wani taron manema labarai, inda ya tabbatar da cewa, farmakin da sojojin Isra’ila suka kai a Rafah, bas u fita lafiya ba kamar yadda suke tunani. Ya mai jaddada cewa kungiyar ta nuna sassauci matuka, da ingantacciyar hanya domin cimma yarjejeniyar tsagaita wuta. Shugaban kungiyar Hamas, Osama […]

Gaza: Akalla Falastinawa 14 Sun Yi shahada A Wani Harin Isra’ila a Gabshin Rafah

Rahotanni daga yankin Rafah da ke kudancin zirin Gaza na cewa, ana ci gaba da dauki ba dadi tsakanin sojojin Isra’ila da ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa a gabashin birnin. Haka nan kuma  jiragen yakin Isra’ila sun kai hari kan hedikwatar karamar hukumar da ke kusa da kan iyaka da Masar da kuma gidaje, lamarin da ya […]

Iran Ta Yi Kakkausar Suka Kan Kutsen Da Isra’ila Ta Yi A Rafah

Iran ta yi kakkausar suka kan kutsen da Isra’ila ta yi a birnin Rafah dake kudancin Gaza duk da gargadin da kasashen duniya suka yi na cewa hakan zai haifar da bala’in jin kai. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Nasser Kan’ani ya ce an dauki matakin ne da nufin yin zagon kasa ga kokarin da […]

Putin : Zan Kare ‘Yanci, Hurumi, Da Tsaron Rasha

Shugaba, Vladimr Putin, na kasar Rasha, ya ce zai kare yanci da hurimi da tsaron kasarsa da mutuncin gwamnatinsa. Shugaban ya bayyana hakan ne a yayin da ake rantsar da shi a wani sabon wa’adin mulki. Shugaba Putin ya fara wa’adi na biyar akan karagar mulki a wani bukin rantsar da shi a fadar Kremlin […]