The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana cewa; Kasarsa ta yanke huldar kasuwanci da haramtacciyar kasar Isra’ila Shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya jaddada cewa: Kasarsa ta yanke huldar kasuwanci da
Shugaban kasar Turkiyya ya yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da ta kakaba wa haramtacciyar kasar Isra'ila takunkumin hana sayen makamai Shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya yi kira
Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana cewa: Duk wanda ke bai wa haramtacciyar kasar Isra'ila makamai, yana da hannu a tashe-tashen hankulan da take tayarwa a Gabas ta Tsakiya Shugaban kasar
Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana cewa; Kasarsa ta yanke huldar kasuwanci da haramtacciyar kasar Isra’ila
Shugaban kasar Turkiyya ya yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da ta kakaba wa haramtacciyar
Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana cewa: Duk wanda ke bai wa haramtacciyar kasar Isra'ila makamai,
Ministocin harkokin waje na kasashen Iran, Turjiyya da kuma Rasha sun hadu a gefen taron
Jami'an tsaron Turkiyya sun kama wani dan kungiyar ISIS kafin ya kai hari a birnin
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da kashe gawurtaccen dan bindigan nan, Aminu Kanawa wanda shi ne mataimakin Bello Turji. Sojojin Operation Fansan Yamma ne suka kashe Aminu a wani samame
Hadakar kasashen nan uku na yankin Sahel AES da ta hada Burkina Faso da Mali da Nijar na shirin kafa wata rundunar soji ta hadin gwiwa mai dakaru 5,000. Ministan
Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNRWA) ta ce hare-haren da Isra'ila ta kai kan sansanin 'yan gudun hijira na Jenin da ke gabar yammacin Kogin
Kasar Yemen ta ce ta saki ma'aikatan jirgin ruwan dakon kaya mallakin Birtaniya mai suna Galaxy Leader, wanda aka don nuna goyan baya ga Falasdinawa jim kadan bayan da Isra'ila
Mataimakin shugaban kasar Iran mai kula da tsare-tsare dabaru Muhammad Javad Zarif ya ce Iran ba barazana ce ba ga tsaron wata kasa. Zarif ya bayanna hakan ne a wata
Tsohon babban kwamandan dakarun IRGC na kasar Iran Mohsen Rezae ya bayyana cewa yakin gaza ko na tufanul aksa ta wargaza dukkan shirin HKI da kuma tunaninta a gabas ta