The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen Rasha ya yi magana kan makomar sansanonin sojin Rasha a kasar Siriya Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya bayyana cewa: Kasar Rasha ba ta da masaniya
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta yi allawadai da gwamnatin Amurka saboda mikawa kasar Ukraine, kudaden kasar Rasah da ta kwace har dalar Amurka biliyon $20, kuma hakan yana matsayin
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa: "Ayyukan da Isra'ila ke yi a kasar Siriya ya sabawa sharuddan yarjejeniyar Siriya da Isra'ila, kuma
Fadar Kremlin ta musanta rahoton mai cewa kasar Rasha tana samun tallafin makamai masu linzami
Parstoday - Rasha ta dauki taimakon soji da kasashen yammacin Turai ke baiwa Ukraine a
Kasar Rasha ta sanar da kakkabo jiragen saman yakin Ukraine marasa matuka ciki guda 158
Parstoday- Ministan harkokin wajen Rasha ya kira izinin kasashen yamma na amfani da makami mai
Wani dan majalisar dokokin kasar Rasha ya bayyana cewa kasashen yamma basa son samuwar kungiyar
MAfi yawancin mambobin kwamitin tsaron sun yi tir da harin da sojojin HKI su ka kai wa mutanen Gaza a cikin daren shekaran jiya wanda ya yi sanadiyyar shahadar fiye
Rahotanni daga sansanin ‘yan hijira na Nablus a yammacin kogin Jordan sun ambaci cewa sojojin mamayar HKI sun tilasta wa iyalai 10 ficewa daga gidajensu. Sojojin na HKI suna shirin
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da kakkabo jiragen sama marasa matuki 57 da kasar Ukiraniya ta harba zuwa yankuna mabanbanta na kasar. A yau Laraba ne ma’aikatar tsaron kasar
Majiyar ‘yan aware ta kasar Mali ta sanar da cewa wani hari da sojojin gwamnati su ka kai a arewacin kasar ya yi sanadiyyar kashe mutane 18 a arewacin kasar
Shugaban na kurdawa a Syira Hikmat al-Hijri ya soki halayyar gwamnatin rikon kwarya ta kasar Syria, tare da nuna kin amincewa da sabon tsarin mulkin kasar da aka sanar kwanaki
A ci gaba da taya Falasdinawa fada da sojojin Yemen suke yi, sun kai wa sansanin jiragen sama na HKI dake saharar “Nakab” hari da makami mai linzami samfurin “Ballistic’