The latest news and topic in this categories.
Wani babban jami’in ‘yan sanda a jihar Uttar Pradesh ta Indiya ya bukaci musulmi da su yi sallar Juma'a a gida. A cewar radiyon gwamnatin Pakistan, Firimiyan Jihar Uttar Pradesh
Rundunar ‘yan sandan kasar Faransa ta fara gudanar da bincike kan lamarin da ya faru na kona kofar Masallacin Al-Sunnah da ke kan titin Victorine Authier a yankin Amiens na
Kungiyar gwagwarmayar Islama ta Hamas ta sanar da shahadar shugaban ofishinta na siyasa kuma kwamandan farmakin guguwar Al-Aqsa, Yahya Sinwar. A cikin wata sanarwa da kungiyar Hamas ta fitar ta
Wani babban jami’in ‘yan sanda a jihar Uttar Pradesh ta Indiya ya bukaci musulmi da
Rundunar ‘yan sandan kasar Faransa ta fara gudanar da bincike kan lamarin da ya faru
Kungiyar gwagwarmayar Islama ta Hamas ta sanar da shahadar shugaban ofishinta na siyasa kuma kwamandan
Malaman da suke halattan taron hadin kan al-ummar musulmu ko kuma makon hadin kai a
Mambobin majalisar dokokin Birtaniyya sun soki yadda gwamnatin kasar ta gaza wajen tunkarar kungiyoyin masu
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi kira ga kasashen duniya da su kawo karshen rikicin da Isra'ila ke ci gaba da haifarwa a yankin gabas ta tsakiya.
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa dangane da shahadar Salah al-Bardawil, mamba a ofishin siyasa na kungiyar kuma wakilin majalisar dokokin Falasdinu. A rahoton tashar Al-Alam,
Kungiyar da ke sa ido da kare hakkin dan adam ta Syria (SOHR) ta fitar da fayafan bidiyo guda hudu da ke dauke da hotunan azabtarwa da kisa da jami’an
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da
A gobe Litinin 24 ga watan Maris ne tawagogin masu tattaunawa na kasashen Amurka da Rasha zasu hadu a birnin Rayida na kasar Saudiya don ci gaba da tattaunawan da