Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar iran Esma’ila Baqa’I ya fadi cewa manyan ababen gado da jagoran juyin musulunci na iran... Read more
Mai Magana da yawun sojan Iran Amir Akrami Niya ya bayyana cewa; Al’ummar Iran ta kafa tarihi saboda yadda su... Read more
Miliyoyin mutane a birnin Tehran sun gudanar da sallar jana’iza ga gawar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci da ya yi... Read more
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya sake nada Ejei a matsayin shugaban sashen shari’a na Jamhuriyar Musulunci ta Iran A... Read more
Mataimakin shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Duniya za ta shaida wani gagarumin juyin juya hali a yau Litinin Mataimakin... Read more
Fiye da tawagogi 6,000 ne zasu gudanar da hidima ga masu jana’izar gawar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci shahidi Ayatullahi... Read more
Mahalarta makokin shahadan jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran sun yi rera taken mutuwa ga Amurka da Isra’ila! Mahalarta... Read more
Hukumar bunkasa harkokin kasuwanci na kasar Iran ta bada sanarwan cewa kasar Qatar ta sake bude tashar jiragen ruwa na... Read more
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Matsayin hikima na Yankin Kurdistan ya dakile makircin da ake yi a kan iyakokin... Read more
Manyan shugabannin sojojin Iran sun sanar da shirinsu na ɗaukar fansar jinin Jagoran juyin juya halin Musulunci da ya yi... Read more
An bude kofofin babban zauren hubbaren Imam Khomeini (Allah Ya yarda da shi)… kuma masu makoki suna ci gaba da... Read more
Mohsen Reza’i ya bayyana cewa: Gagarumar rawar da mutane suka taka a bikin bankwana da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci... Read more
Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Baqir Qalibaf ya fadawa dawagar kasar Iraki da ta zo taron jana’iza da kuma... Read more
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa Iran ba zata manta da kissin da sojojin ruwa na Amurka... Read more
Shugabanni da jami’ai daga ƙasashe 40 ne zasu halarci jana’izar Marigayi Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran da ya... Read more
Shugaban Majalisar Dokokin kasar Iran ya bayyana cewa: Iƙirarin da ake yi game da masu sa ido na hukumar Makamashin... Read more
Iran ta musanta cewa ta gudanar da tattaunawa da Amurka a birnin Doha na kasar Qatar Mataimakin Ministan Harkokin Wajen... Read more
Ma’aikatar Tsaron Kasar Iran ta jaddada cewa: Babu wani batun gudanar da shawarwari kan karfin makamai masu linzami da jiragen... Read more
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Yamen ta yi tofin Allah tsine game da sabbin hare-haren da Amurka ta kai ma kasar... Read more
Jakadan kasar iran na din din din a majalisar dinkin duniya Amir saeid iravani yace iran za ta kare kanta... Read more