Hukumar Agaji ta MDD mai kula da Falasdinu ( Unrwa) ta sake yin kira ga HKI da ta bari a... Read more
Sheikh Sami Abi al-Muna, shugaban kungiyar mazhabar Duruz a kasar Lebanon ya bayyana cewa jama’arsu basa bukatar kariya daga HKI,... Read more
Majiyoyin gwamnatin HKI sun bayyana cewa sun kama wani bayahude soja yana aiki wa kasar Iran, musamman a cikin yakin... Read more
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran yayi allawadai da hare-haren da HKI ta kai a kan wurare daban daban a... Read more
Kungiyoyi da kasashe masu zaman kansu da dama sun gudanar da taro a kasar Colombia inda suka tattauna batun kissan... Read more
Yakin a ci gaba a Gaza, kuma HKI tana ci gaba a lokacinda yakin yake cika kwanaki 649 bai tsayaba.... Read more
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta yi tir da hare-haren da HKI takai kan Wadi –Faraa a lardin Bikaa ta... Read more
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran Dr. Isma’ila Baka,i ya bayyana yadda HKI take ci gaba da kara... Read more
Jiragen yakin HKI sun kai hare-haren kan kayakin sadarawa na yaki da ke yankin Suwaida na kudancin kasar ta Siriya.... Read more
Firay ministan kasar Iraki Mohammad Shi’a Assudani ya bayyana cewa akwai matukar bukatar kasashen Amurka da Iran su cimma yarjeniya... Read more
Pir-hossein Kolivand, shugaban hukumar kwana-kwana ko kashe gobara na kasar Iran wato RED Cressen ya ce ma’aikatansa 5 ne suka... Read more
Jakadun kasashe 28 ne a nan Tehran suka kai ziyarar ginin ido ga ginin hukumar gidajen radiyo da talabijin na... Read more
Benyamin Natanyahu firai ministan HKI ya amince da cewa gwamnatinsa ta kashe masana fasahar Nukliya na kasar Iran da dama,... Read more
Kungiyar kare hakkin bil-adama ta – The Euro-Mediterranean Human Rights Monitor ta bukaci a hukunta gwamnatocin Amurka da HKI kan... Read more
Jaridar NYT ta kasar Amurka ta bayyana cewa firai ministan HKI Benyamin Natanyaho da gangan yake tsawita yaki a Gaza... Read more
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmail Bakai yayi tir da gwamnatin Amurka kan takunkuman da ta dorawa Francesca Albanese... Read more
Tashar talabijin din “Cane” ta HKI ta bukaci Amurka da ta kafa kawance mai fadi na kasashe domin fuskantar kasar... Read more
Rundunar sojan mamaya ta sanar da kashe daya daga cikin jami’an sojojinta dake karkashin rundunar “Golani” a yankin Khan-Yunus dake... Read more
shugaban majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Baqir Qalibof ya bayyana cewa asarorin da HKI ta yi a yakin kwanaki 12... Read more
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan kai hare-hare kan tashar jiragen sama na Bengurion na HKI tare da amfani da... Read more