Jiragen yakin HKI sun kai hare-haren kan kayakin sadarawa na yaki da ke yankin Suwaida na kudancin kasar ta Siriya.
Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto cewa, gwamnatin tsohon shugaban kasar Bashar al-asad, amma a halin yanzu sojojin gwamnatin HTS ne suke amfani da shi.
Amma majiyar HKI ta bayyana cewa a safiyar jiya litinin ta kai hari ne kan tankunan yakin da suke lardin suwaida.
Majiyar yahudawan ta kara da cewa ba zata amincewa wani ya gina sannin sojojin a yankin Suwaiba ba.
Kafin haka dai an yi fafatawa da mabiya darikar duruz tsiraru a yankin da mayakan HTS.