Kungiyoyi da kasashe masu zaman kansu da dama sun gudanar da taro a kasar Colombia inda suka tattauna batun kissan kiyashin da ke faruwa a gaza, da kuma yin tir da ita da Amurka wacce take taimaka mata da makamai da kuma duk abinda take bukata don ci gaba da wannan kissan.
Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kafafe yada labarai na kasar Colombia a San Carlos Palace na Bogota, Bogota suna fadar cewa, dole ne a gurfanar da Jami’an gwamnatin HKI sun kuma yi tir da gwamnatin, shugaban kasar Amurka.
Tun watan octoban shekara 2023 ne HKI ta fara kissan kiyashi a gaza wanda yay a zuwa yanzu sun kashe falasdinawa fiye da 58,000.
Taron wadannan kungiyoyi na kuma kwanaki biyu ya sami halattar wakilai daga kasashen Afirka da kudu, Aljeria Brazil Pakistan da kuma espania.