The latest news and topic in this categories.
Kawancen kasashen 3 da su ka hada Mali, Burkina Faso da Jamhuriyar NIjar, sun yi watsi da wa’adin da kungiyar tattalin arziki ta yammacin Afirka ta zayyana musu na komawa
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta sanyawa kasashe uku da aka yi juyin mulki a cikinsu da su dawo cikin kungiyar zuwa ranar 29 ga watan Yulin
Gwamnatin kasar Burkina Faso ta fara bada passport ga mutanen kasar ba tare da tambari ko sunan kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS ba. Kamfanin dillancin labaran reuters
Kawancen kasashen 3 da su ka hada Mali, Burkina Faso da Jamhuriyar NIjar, sun yi
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta sanyawa kasashe uku da aka yi
Gwamnatin kasar Burkina Faso ta fara bada passport ga mutanen kasar ba tare da tambari
Manyan hafsoshin tsaron kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) sun fara taro a Abuja, babban birnin Najeriya
Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka Ecowas ta ce za ta kafa dakarun ko-ta-kwana domin
Dubban mutane ne a birnin Amman babban birnin kasar Jordan suka gudanar da zanga-zanga bayan sallar Juma'a domin yin Allah wadai da sake dawo da laifukan da Isra'ila ke aikatawa
Majalisar Dinkin Duniya da Tarayyar Turai sun ce, tsagaita bude wuta nan take a Gaza ya zama dole. Da yake magana a wani taron kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya,
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya sanar da cewa, yara a Gaza suna fuskantar matsakar kwakwalwa da ba a taba ganin irinsa ba a kan
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi kira ga kasashen duniya da su kawo karshen rikicin da Isra'ila ke ci gaba da haifarwa a yankin gabas ta tsakiya.
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa dangane da shahadar Salah al-Bardawil, mamba a ofishin siyasa na kungiyar kuma wakilin majalisar dokokin Falasdinu. A rahoton tashar Al-Alam,
Kungiyar da ke sa ido da kare hakkin dan adam ta Syria (SOHR) ta fitar da fayafan bidiyo guda hudu da ke dauke da hotunan azabtarwa da kisa da jami’an