New York Times: An Bayyana Amurka A Matsayin Fatalwa

Asia Times: Manyan Dalilan Rushewar Tarayyar Soveit Sun Fara Bayyana Ga Amurka

Wani marubuci dan kasar Amurka kasar Amurka a jaridar ” New York Times”  mai suna Stephen Marche ya bayyana cewa; Amurka ta zama daidai da fatalwa a fagen siyasar kasa da kasa, duk da cewa tana karfi amma ba ta iya tabbatar da zaman lafiya mai dorewa a duniya. Marubucin ya kuma yi Ishara da […]

Rasha Ta Yi Wa Kasar Mozambique Tayin Taimaka Mata Ta Magance Ta’addanci

Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov wanda yake ziyarar aiki a kasar Mozambique ya yi wa gwamnatin kasar tayin taimaka mata ta magance barazar ta’addanci da take fuskanta. Sojojin kasar ta Mozambique dai suna fada da ‘yan ta’adda a yankin Arewacin kasar  na Cabo Delgado dake da arzikin man fetur. Yankin ya fuskanci hare-hare […]

Aragchi Ya Godewa Iraki Kan Gagarumar Jana’iyar Da Aka Yiwa Jagora Imam Khaminaei(Q)

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya godewa mutanen kasar Iraki da gwamnatin kasar kan gagarumin tarba da kuma jana’izar da suka yiwa jagora Shahid Imam Aliyul Khaminaei, a biranen Najaf da Karbala. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Aragchi yana fadar haka bayan an kammala rakiyar gawaki masu tsarki na […]

Ofishin Jakadancin Iran A Turkiyya Ta Yi Watsi Da Jawabin Bayan Taron Kungiyar NATO

A wani bayanin maida martani ga bayanin bayan taro na kungiyar tsaro ta NATO a birnin Ankara babban birnin kasar Turkiya, ofishin jakadancin Jumhuriyar musulunci ta Iran ta yi watsi da jawabin bayan taro na kungiyar dangane da shirin nukliyar kasar Iran da kuma kwace mashigar ruwa ta Hurmuz da ta yi. Kamfanin dillancin labaran […]

IRGC Ta Ce Makamai Masu Linzaminta Sun Fada Kan Cibiyar CENCOM A Yammacin Asia

Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC sun bada labarin fadawar makamai masu linzamunsu kan sansanonin rundunar CENCOM na Amurka a kasar Jordan. Kamfanin dillancin labaran ISNA na kasar Iran ya nakalto majiyar ta IRGC na cewa, makaman sun fada kan sansanin sojojin sama na Amurka da ake kira Muwaffaq Salti Air […]