Babban sakatare majalisar tsaron kasa ta kasar Iran Mejor Ganaral Muhisn Reza’I yayi gargadin cewa duk wanda yace zai ja da iran to ya shirya biyan farashi mai tsadan gaske, a filin daga da kuma sauran bangarori,
A cikin wani jawabi daya wallafa a shafinsa na X Reza’I yayi ishara game da kashin da shugaban Amurka Donald trump da jam’iyarsa ta Demukrat suka sha a zaben yan majalisa na tsakiyar wa’addi da aka gudanar a kasar Amurka, yace alummar iran sun yi babbar nasara kan Trump a bangaren filin daga da kuma mashigar Hormuz sai kuma fagen siyasa a Washington
yace an bar alummar Amurka su biya farashin yakin da Trumps ya jawo musu, don haka duk wanda yace zai tunkari kasar Iran to ya sharima biyan farashi mai tsada tun daga filin daga har zuwa fagen siyasa da ama sauran bangarori,