Ministan Harkokin Wajen Jamus Ya Goyi Bayan Yaki Kan Iran

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmaeil Baghaei ya zargi ministan harkokin wajen Jamus da goyon bayan yake yaken da Amurka da HKI suka kaiwa kasar Iran, ba tare da lura da matsalolin tattalin arziki da kuma na rayukan mutanen da aka sauya a yake yaken. Kamfanin dillancin labaran ISNA na kasar Iran ya nakal […]

IRGC Sun Kakkabo US MQ-1 Na 15 A Kan Tsibirin Qeshm

Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran (IRGC) sun bada bayanin cewa sun kakkabo jirgin yakin Amurka samfurin US MQ-1 a jiya Laraba, a lokacinda yake shawagi kan tsibirin Qeshm na tekun farisa. Wannan kuma ya kawo adadin irin wadannan jirage 15 da suka kakkabo a yankin tun bayan yakin da Amurka da […]

Iran: Shirin Trump Na Lalata Tattalin Arzikin Kasar Iran Ya Lalace

Gwamnan babban bankin JMI Abdunnasir Himmati ya bayyana cewa shirin shugaban kasar Amurka Donal Trump na lalata tattalin arzikin JMI, ya lalace ba tare da ya cimma manufarsa ta karya tattalin arzikin kasar da kuma daga karshe mika kai ga bukatun kasar Amurka. Kamfanin dillancin labaran mehrnews na kasar Iran ya nakalti Dr Himmati yana […]

An Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi A kasar Afirka Ta Kudu

A jiya Laraba ce aka gudanar da zaben kananan hukumomi a kasar Afrika ta kudu, inda jam’iyyun siyasar kasar suke kokarin samun iko da manya manyan biranen kasar. Shafin yanar gizo na Afrika News ya bayyana cewa ana gudanar da zaben ne a dai dai lokacinda mafi yawan kasar take fama da karancin ruwan sha […]