Iran Da Oman Sun Tattauna Kan Mataken Bude Mashigar Hurmuz

Rahotanni sun bayyana cewa kasahen Iran da Oman sun sanar cewa sun tattauna kan mataken da za’a bi wajen ganin zirga-zriga na gudana cikin tsari a mashigar Hurmuz, da kuma hanyar hadin guiwa ta jirgen ruwa ta wucin gadi. Tattaunawar ta gudana ne yayin ziyarar aiki da ministan harkokin wajen kasar Oman sayyid Badr Albusaidi […]