Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Takwaransa Na Ukraine

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da takwaransa na Ukraine a gefen taron Majalisar Dinkin Duniya Ministocin harkokin wajen kasar Iran da takwaransa na

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da takwaransa na Ukraine a gefen taron Majalisar Dinkin Duniya

Ministocin harkokin wajen kasar Iran da takwaransa na kasar Ukraine sun gana a gefen zaman Majalisar Dinkin Duniya karo na 81 a birnin New York kuma sun tattaunawa batutuwa da dama cikin da alakar da shafi kasashen biyu.

Kamfanin dillancin labarai na Mehr ya ruwaito cewa: Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi, da Ministan Harkokin Wajen kasar Ukraine Andriy Sybiha, sun gana a gefen zaman Majalisar Dinkin Duniya karo na 81 kuma sun tattauna batutuwa da dama da shafi kasashen biyu.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted