Iran Da Masar Sun Tattauna Kan Ci Gaban Da Aka Samu

Ministocin harkokin wajen kasashen Iran da Masar sun tattauna kan ci gaban yankin Gabas ta Tsakiya Ministocin harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Jamhuriyar Larabawa ta Masar sun yi tattaunawa ta hanyar wayar tarho game da ci gaban yankin Gabas ta Tsakiya. A cewar kamfanin dillancin labaran Mehr, Ministan harkokin wajen Kasar Masar Badr […]
Mohajerani: Iran Tana Neman Zaman Lafiya Mai Daurewa A Yankin

Kakakin gwamnatin Iran ta bayyana cewa: Suna neman zaman lafiya mai daraja kuma ba za su yi jinkirin kare ƙasarsu ba Kakakin gwamnatin Iran ta jaddada cewa: Kare muradun ƙasa da kare haƙƙin yankin ƙasar su ne manyan abubuwan da gwamnati ta sa a gaba, tana mai cewa: “Neman zaman lafiya mai daurewa ba ya […]
Qalibaf Ya Tabbatar Da Cikakken Lafiyan Jagoran Musulunci

Shugaban Majlisar Shawarar Musulunci ta Iran ya gabatar da rahotonsa ga majalisar kan cikakkun bayanai game da ganawarsa da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci da kuma shawarwarinsa Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci wato Majalisar Dokokin Iran yayin da yake magana game da ganawarsa da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, ya ce: “Ɗaya daga cikin tambayoyin da […]
Zaman Taron Iran, Pakistan, Saudiyya Da Turkiyya Ya Yi Armashi

Iran, Pakistan, Saudiyya da Turkiyya sun tabbatar da ci gaba da tattaunawa kan zaman lafiya da tsaro a yankin An fitar da wata sanarwa game da taron sassa huɗu tsakanin Iran, Pakistan, Turkiyya da Saudiyya kan tsaro da kwanciyar hankali na yankin. Sanarwar ta bayyana cewa mahalarta taron sun amince su ci gaba da tattaunawa […]
Yemen Ta Gargadi Masar Kan Nisantar Yin Hidima Ga Yahudawa

Kasar Yemen ta gargadi Masar game da shiga cikin yakin da zai biya bukatun ‘yan Sahayoniyya Mohammed Ali al-Houthi, memba na Majalisar Siyasa ta Koli ta Kasar Yemen ya gargadi gwamnatin Masar game da shigar da sojojinta cikin yakin da ke biyan bukatun kungiyar ‘yan Sahayoniyya. Ya jaddada cewa Yemen ba ta jin tsoron sabbin […]
Turkiyye, Saudiyya, Pakistan, Iran, Zasu Ci Gaba Da Tattaunawa Kan Tsaro

Bangarorin sun bayyana hakan ne bayan taron da suka gudanar a Tehran kan sha’anin tsaro a yankin.
‘Yan Isra’ila Na Kada Kuri’a A Cikin Yanayi Na Rarrabuwar Kawuna

Isra’ila ta tura jami’an ‘yan sanda 22,000 a yankunan da aka mamaye domin zaben.
Najeriya : ‘Yan Bindiga Sun Kashe Sheikh Yahya Masussuka

Malamman Musulinci da dama na sukarsa saboda akidarsa ta rashin yarda da hadisan Annabi Muhammad S.A.W
Faransa : Kungiyoyin Kwadago Sun Kira Yajin Aiki

Wannan na zuwa ne bayan jerin zanga zangar da aka gudanar a ranakun 17 da 24 ga watan Oktoba kan tsadar rayuwa.
Brazil: Jam’iyyar Bolsonaro Ta Amince Da Nasarar Lula

Tun Lahadi ne, Flavio Bolsonaro ya yi ikirarin “magudi” kuma ya nemi a soke zaben.