Turkiyya Ta Yi Gargadi Akan Sake Kai Hari Kan Iran

Ministan harkokin wajen Turkiyya ya yi gargadin cewa wani sabon hari kan Iran zai kara yaɗa yaƙi da rikici a yankin.
Faransa Ta Dauki Matakai Masu Tsauri Gabanin Zanga zanga

Rahotanni sun ce an zuba jami’an ‘yan sanda da jami’an tsaro kimanin 70,000 a faɗin Faransa, wanda ya dara na makon da ya gabata.
Amurka : Masu Kada Kuri’a Na Son A Soke Ba Isra’ila Makamai

Ba Isra’ila makamai na iya zama babban batu na zaɓe ga ‘yan Republican, a zaɓen tsakiyar wa’adi na Nuwamba da kuma zaɓen shugaban ƙasa na 2028.
Iran da Wasu Kasashe 6 Sun Soki Takunkumin Amurka Kan Kasashe

Bangarorin Sun bayyana cewa dole ne Amurka ta dauki alhakin irin wadannan matakai na takaita doka.
Gaza : Yara 351 Suka Mutu Tun Bayan Tsagaita wuta_Unicef

Hukumar Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada cewa kusan dukkan yara a Gaza suna bukatar tallafi.