Iran ta yi tir da Colombia kan bude ofishin jakadanci a Kudus

ma’aikatar ta jaddada cewa birnin Kudus muhimmin bangare ne na yankunan Falasdinu da gwamnatin Sahayoniya ta mamaye tun 1967.
Tehran Ta Yi Kira Da A Fitar Da Isra’ila Daga Kungiyar CICA

Kazem Gharibabadi, ya bayyana matsayin Iran kan ci gaban yanki da na kasa da kasa, da kuma yanayin tsaro a Asiya.
Wakilan kasashe sun fice daga taron Baku yayin jawabin Isra’ila

Yayin da Isaac Herzog ya fara jawabi a ranar Alhamis wakilan kasashe sama da 10, sun fice daga zauren taron na CICA a Baku babban birnin kasar Azerbaijan.
Hukumar FIFA Na Shirin Samar Da Karin Fam Biliyan 2.6

hukumar kwallon kafa ta duniya fifa na shirin kara habaka harkar kwallon kafa a duniya inda zata samar da kudi masu yawa
Pezeshkian: Ba Za Su Bari Makiya Su Cimma Burinsu Kan Iran Ba

Shugaban Kasar Iran ya bayyana cewa: Ba za su bari maƙiya su kawo cikas ga samar da kayayyaki da gurgunta harkar tattalin arziki a ƙasar ba Shugaban Kasar Iran Mas’oud Pezeshkian yayin da yake jaddada dogaro da kai na ƙasa da kuma ƙarfafa ikon larduna, ya tabbatar da cewa ba za su bar maƙiya su […]
Amurka Ta Sanya Takunkumi Kan Mutane Da Kamfanoni

Amurka ta sanya takunkumi kan mutane 16 da kuma wasu kamfanoni 10 da ke da alaƙa da Iran Gwamnatin Amurka ta ci gaba da ayyukanta na bangare guda da kuma na haramtacciyar hanya ta ƙara mutane 16 da ƙungiyoyi 10 da ke da alaƙa da Iran cikin jerin sunayen waɗanda aka sanya wa takunkumi. Kamfanin […]
Baqa’i: Birtaniya Tana Boye Munafuncinta Na Janyo Rashin Tsaro

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Bai kamata Birtaniya ta ɓoye rawar da take takawa a fagen samar da rashin tsaro a Yammacin Asiya ba A martanin da ya mayar ga kalaman Sakataren Harkokin Wajen Birtaniya Ed Miliband, kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya rubuta cewa: Gwamnatin Birtaniya ba za ta iya boye […]
Reuters: Hare-Haren Iran Ya Kawo Cikas Ga Shirin Amurka

Kamfanin Dillancin Labaran Reuters ya bayyana cewa: Hare-haren Iran kan manufofin Amurka ya kawo cikas ga shirin Amurka na yaƙi Kamfanin dillancin labaran Reuters ya ruwaito cewa: Hare-haren da Iran ta kai daidai kan manufofin Amurka sun kawo cikas ga kayayyakin more rayuwa da Amurka ke da alaƙa da su a ƙasashen yankin Tekun Farisa […]
Saudiyya: Yemen Ta Kashe Mutane 17 A Filin Jirgin Sarki Khalid

Rundunar kawancen Larabawa karkashin jogorancin Saudiyya ta take yaki a Yemen ta ce: Mutane 17 sun mutu sannan 333 sun jikkata sakamakon hare-haren ‘yan Houthi a filin jirgin saman Sarki Khalid Kakakin rundunar kawancen da Saudiyya ke jagoranta, wacce ke goyon bayan gwamnati a Yemen, Manjo Janar Turki al-Maliki, ya sanar da cewa: Hare-haren da […]
IRGC A Shirye Suke Su Fuskanci Makiya Ta Sama Da Kasa Da Ruwa

Major General Mostafa Izadi ya ce idan makiya sun sake farwa kasar Iran da yaki, sojojin kasar zasu tsaya kan kare kasar nan, kuma zasu kori makiya ba zasu basu ko da inci guda na kasarsu ba. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto mataimakin babban kwamandan IRGC ya kara da cewa sojojin […]
Yemen Ta Kakkabo Jirgin Yakin Saudia A Kan Garin Sa’ada

Kakakin sojojin kasar Yemen Brigadier General Yahya Saree, ya bada sanarwan cewa, sojojin kasar sun sami nasarar kakkabo jirgin yakin kasar Saudia samfurin Typhoon dauke da makamai a kan yankin Sa’aada na kasar Yemen a ranar Laraba. Tashar talabijan ta Presstv a nanTehran ya nakalto kakakin sojojin yana cewa, garkuwan makamai masu linzami na kasar […]
Iran: Burtania Ba Zata Iya Wanke Kanta Daga Barnan Da Tayi Ba

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Baqaei, ya mayarwa sakataren harkokin wajen kasar Burtania martani kan zargin kasar Iran a matsayin mai tsokana a yake yake har guda 2 wadanda Amurka da HKI suka dorawa kasarsa a cikin watani 9 da suka gabata. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto Esma’il Baqaei […]
Iran Ta Bukaci A Kori HKI Daga Kungiyar CICA

Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran a bangaren al-amuran kasa da kasa ya yi kira ga kungiyar CICA wato ‘the Conference on Interaction and Confidence Building Measures in Asia’ ta kori HKI daga kungiyar saboda ita ce musabbibin mafi yawan tashe tashen hankula a yankin yammacin Asia. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya […]
Iran: Mashigar Ruwa Ta Hurmuz Zata Ci Gaba Da Rufewa

Babban kwamandan sojojin kasar Iran Major General Amir Hatami ya bayyana cewa mashigar ruwa ta Hurmuz zata ci gaba da kasancewa a rufe har zuwa lokacinda makiya suka amince da hakkin mutanen kasar iran . Janar hatami ya bayyana haka ne a jiya Alhamis a taron kawo karshen itikaf ta kasa karo na 11 wanda aka […]