Iran: Mashigar Ruwa Ta Hurmuz Zata Ci Gaba Da Rufewa

Babban kwamandan sojojin kasar Iran Major General Amir Hatami ya bayyana cewa mashigar ruwa ta Hurmuz zata ci gaba da kasancewa a rufe har zuwa

Babban kwamandan sojojin kasar Iran Major General Amir Hatami ya bayyana cewa mashigar ruwa ta Hurmuz zata ci gaba da kasancewa a rufe har zuwa lokacinda makiya suka amince da hakkin mutanen kasar  iran .

Janar hatami ya bayyana haka ne a jiya Alhamis a taron kawo karshen itikaf ta kasa karo na 11  wanda aka gudanar a masallacin Imam Ali ta jami’at sojojin a nan Tehran.

Ya kuma kara da cewa mshigae ruwa ta Hurmuz mallakin JMI ne kuma dole makiya da sauran kasashen duniya su amince da hakan.

Y ace an rufe mashigar ne bayan an fadawa kasar da yaki, wanda bata takali wani a cikinsa ba. . do haka wani bai da hakkin ya kwace wannan mallakar.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted