Limamin Tehran: Kasashen Turai Sun Bude Yakin Duniya Akan Zaman Aure

Limamin Tehran: Kasashen Turai Sun Bude Yakin Duniya Akan Zaman Aure
Guinea Bissau: Da Akwai Yiyuwar A Jinkirta Zabukan Saboda Dambaruwar Siyasa

Shugaban majalisar rikon kwarya ta kasar Guinea Bissau Ilídio Vieira Té ya bayyana cewa; Halin da kasar take ciki ba zai bayar da damar a gudanar da zabuka ba a lokacin da aka tsayar a cikin watan Disamba.
An Bai Wa ‘Yan Asalin Kasar Afirka Ta Kudu Lambar Nobel Ta Zaman Lafiya Ta 2025

Malama Navi Pillay, wacce mai fafutukar kare hakkin bil’adama ce ‘yan kasar Afirka Ta Kudu ce,ta sami lambar yabo ta zaman lafiya ta “Nobel” ta wannan shekara 2026.
IRGC Sun Kai Wa Jirgin Dakon LPG Da Ya Keta Doka Hari A Mashigar Ruwan Hurmuz

A wata sanarwa mai lamba 18 da IRGC su ka fitar sun bayyana kai hari akan wani babban jirgin Ruwan dakon mai, tare da dora alhakin abinda yake faruwa akan sojojin Amurka masu wuce gona da iri.
Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya gana da jakadan Pakistan

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran, Esmaeil Baqaei, ya gana da Omran Ahmed Siddiqui, sabon jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan a Iran, a nan birnin Tehran. A ranar Laraba, Baqaei ya wallafa a shafinsa na X cewa, “A yau na yi tattaunawa mai amfani da jakadan Pakistan, Mista Omran Ahmed Siddiqui.” Ya kara da cewa, dangantakar […]
Al-Houthi: Yaki kan al’ummar yemen zai kawo karshe

Shugaban kungiyar Ansar Allah, Sayyed Abdul-Malik al-Houthi, ya bayyana a ranar Alhamis cewa yunkurin Saudiyya na karya karfin gwiwar al’ummar Yemen zai ci tura, yayin da yake jawabi a bikin cika shekaru 10 da faruwar harin kisan kiyashi a Babban Zauren Taro (Great Hall) da ke Sana’a. Ya jaddada cewa asarar da Riyadh ke yi […]
Pezeshkian: Wajibi ne a karfafa hulda tsakanin Iran da Armeniya

Shugaba Masoud Pezeshkian ya jaddada bukatar karfafa hadin gwiwa da kuma ci gaba da tattaunawa tsakanin Iran da Armenia domin gina amincewar juna da kuma karfafa dangantakar kasashen biyu. Pezeshkian da Firayim Ministan Armenia, Nikol Pashinyan, sun gudanar da tattaunawa a gefen taron kungiyar kasashe masu zaman kansu (CIS) da kuma taron kare muhallin Tekun […]
Atiku: Rage Farashin Mai Na Wata Guda Yaudarace kawai

dan takarar shugabancin najeriya atiku abubukar ya ce sassauta farashin mai na wata guda yaudara ce
Al’ummar Kamaru Ta Nemi A Kafa Gwamnatin Wucin Gadi

fitattun kungiyoyi a kasar kamaru sun bukaci a kafa gwamnatin rikon kwarya saboda gazawar jagoranci
An Kashe Babban Sojan Isra’ila Guda 1 A Kudancin Labanon

sojojin isra’ila sun tabbatar da kashe babban jami’in sojinta guda 1 da kuma jikkata guda 3 a labanon
Shugaban Iran Ya Cewa Iran Ba za Ta Bar Teburin Tattaunawa Ba

shugaban kasar iran ya gana da shugaban kasar rasha a gefen taron koli da ke yi a turkumunistan kuma yace iran ba za ta bar teburin tattaunawa ba
Mabudin Ikon Shiga Mashigar Hurmuz Yana Hannu Dakarun Iran,

mataimakin kwamandan dakarun kare juyin musulunci na iran yace dakarun sojin iran a shirye suke wajen kare mashigar hurmuz