Pezeshkian: Ra’ayin Kasashen Turai Kan Iran Kuskure Ne

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Ra’ayin ƙasashen Turai game da Iran bai yi daidai da gaskiya ba Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya bayyana cewa: Fahimtar da wasu ƙasashen Turai ke yi game da Iran ba daidai ba ne kuma ba ta nuna gaskiyar ƙasar. A cewar kamfanin dillancin labaran Mehr, Shugaba Mas’oud Pezeshkian […]

Mafakin Kasashen Larabawa Kan Ikon Amurka Kan Kasar Iran

Mafarkin kasashen yankin tekun Farisa kan Amurka suna daukarta a matsayin wacce zata iya iko kan kasar Iran Duniya a yau ba ta zama kamar duniya ɗaya tilo ta shekarun 1990 ba, kuma Amurka ba ta da ikon tilasta wa wasu yin abin da take so kamar yadda take yi a baya. Duk da haka, […]

Baqa’i: Faransa Tana Nuna Fuska Biyu Kan Masu Zanga-Zanga

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya soki lamirin Faransa game da fuska biyu da take nuna kan zanga-zangar da aka yi a Faransa da Iran Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya jaddada bukatar girmama ‘yancin ɗan adam da kuma guje wa danne zanga-zangar lumana a Faransa da ƙarfi. A cewar kamfanin dillancin labaran […]

Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Mutne Fiye Da Goma A Yemen

Jiragen saman yakin Saudiyya sun kai wasu munanan hare-hare kan kasar Yemen tare da kashe mutane fiye da goma Rahotonni sun watsa labarin cewa: Jiragen saman yakin Saudiyya sun kai hare-hare ta sama masu tsanani a yankuna daban-daban na Yemen, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar ‘yan Yemen 13 da kuma jikkata wasu na daban. Kamfanin […]

Trump: Sanya Hannu Kan Kashe Soja Da Ya Kashe Sojin Amurka

Shugaban Amurka Trump ya rattaba hannu kan aiwatar da hukuncin kisa ta hanyar harbi da bindiga kan Manjo Nidal Hasan Shugaban Amurka Donald Trump ya amince da hukuncin kisa ta hanyar harbin Nidal Hasan, wani likitan tabin hankali na soja mai mukamin Manjo, wanda ya bude wuta ya kashe mutane 13 a wani sansanin soja […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar ImamAl-Hassan 221

221-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu dawarhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na Kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissashi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma ko kuma cikin wasu laiattafan da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu na yau. ////…. Madalla, Masu sauraro idan kuna tare […]

Ministan Harkokin Cikin Gidan Iran Ya Isa Birnin Doha Na Kasar Qatar

mumini a birnin Doha

Ministan harkokin cikin gidan Iran Askadar Mumini ya isa birnin Doha na kasar Katar  tare da samun kyakkyawar tarbar karamin ministan harkokin cikin gidan kasar Abdulaziz Bin Faysal. Ma’aikatar harkokin  cikin gidan Iran ta sanar da cewa; A yayin wannan ziyarar Mumini zai tattauna hanyoyin bunkasa alakar kasashen biyu, bayan da ya amsa gayyatar takwaransa […]