Pezeshkiyan Na Iran Ya jinjinawa Goyon Bayan Da Da China Ta Nuna Ga Yarjejeniyar Islamabad

Shugaban kasar Iran Mas’ud Pezeshkiyan ya bayyana cewa; Ina yin yabo da jinjina ga shugaban kasar China Xi Jinping saboda zurfin tunaninsa da ya nuna goyon bayansa ga yarjejeniyar “Islamabad domin warware sabanin da ake da shi ta hanyar diplomasiyya.” Shugaban na kasar Iran ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a […]
Pakitsan: Harin Kunar Bakin Wake Ya Kashe ‘Yan Sanda 11

Wani dan kunar bakin wake ya kai hari akan wani wajen bincike na ‘yan sandan a yankin Khaybar da hakan ya yi sanadiyyar rushewar wurin baki da kuma daukar rayukan jami’an tsaro 11 da jikkata wasu. Kafafen watsa labarun kasar ta Paksitan sun ce an kai harin ne akan iyakar kasar da Afghanistan a garin […]
MDD Ta Yi Gargadin Cewa Ci Gaba Da Rufe Hurmuz Yana Barazana Ga Rayuwar Mutane Miliyan 45

Karamin sakataren MDD mai kula da manyan ayyuka Jorge Moreira Da Silver ya bayyana cewa; Za a iya kaucewa matsalar tsaron da mutum ne ya kirkire ta wacce ta shafi mutane miliyan 45 da za a iya jefa su cikin matsanancin karancin abinci. Jami’in na MDD ya kuma ce;Idan ace za a bar jiragen ruwa […]
Gaza: Mutum Daya Ya Yi Shahada Wasu Kuma Su Ka Jikkata

Sanadiyyar hare-haren wuce gona da iri na sojojin mamayar Haramtacciyar Kasar Isra’ila a Gaza an sami shahidi guda daya, yayin da wasu da dama su ka jikkata. Majiyar Falasdinawa ta ce da safiyar yau Asabar cewa sanadiyyar harin haramtacciyar Kasar Isra’ilan da ta kai a yankin na zirin Gaza, da ya yi sanadiyyar shahadar wani […]
Iraki: Muna Tattaunawa Da Amurka Domin Cire Wasu Filayen Jiragen Sama Daga Takunkumin Jiragen Iran

A yau Asabar ne dai ofishin Fira ministan na kasar Iraki ya fitar da wannan sanarwar tare da cewa kasarsa tana matukar kokarin ganin an sami dawowar zaman lafiya a cikin wannan yankin.
An Sami Gawar Mace Ta 10 Da Aka Kashe A Kasar Afirka Ta Kudu

Gano gawar wannan mace, ya sake samar da damuwa saboda yadda a baya aka sami irinta 9 da ba tare da har yanzu an tantance dalilan yin hakan ba, ko masu yinsa ba.
An gudanar Da Jerin Gwanon Saida Rai Na Babura A Birnin Tehran

A shirin tsaron kasar Iran daga makiya, da kuma makon karikai a jiya Jumma’a ce aka gudanar da jerin gwanon mahaya Babura 40,000 a nann birnin Tehran. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto cewa masu sa kai kimani 40,000 ne suka gudanar da jerin gwano na Babura daga dandalin Imam Hussain(a) a […]
Dr Pezeshkiyan Yana Hanyar Dawowa Gida Bayan Jawabi A MDD

Shugaban kasar Iran Masoud P ya kuma hanyar dawowa gida daga birnin NewYork na kasar Amurka inda yayi jawabi a babban zaurenmDD kari 81. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto shugaban a jawabinsa ya yi allawadai da yakin da Amurka da HKI suka farwa kasar da shia aranar 28 ga watan Fab. […]
Araqchi: Amurka Ce Ta Janyo Rashin Tsaron Mashigar Hormuz

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Rashin tsaro a mashigar ruwa Hormuz ya samo asali ne sakamakon karya alkawuran da Amurka ta yi Ministan Harkokin Wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya tabbatar da cewa: Rashin tsaron da ake fama da shi a mashigar ruwan Hormuz ya samo asali ne kai tsaye sakamakon karya alƙawarin […]
Iran: Zarge-Zargen Gwamnatin Colombia Kanta Rashin Aiki Ne

Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa: Tana yin watsi da zarge-zargen da gwamnatin Colombia ta yi game da Iran Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta yi watsi da zarge-zargen da gwamnatin Colombia ta yi game da Iran. Ma’aikatar Harkokin Wajen kasar Iran a cikin kin amincewa da zarge-zargen da gwamnatin Colombia ta yi wa Jamhuriyar […]
Erdugan: Yarjejeniyar Tsaro Makka Ba Ta Da Alaka Da Batun Iran

Shugaban Kasar Turkiyya ya bayyana cewa: Yarjejeniyar Makka don tsaro ba ta da alaka da batun Iran Shugaban Kasar Turkiyya Rajap Tayyip Erdugan ya bayyana cewa: Yarjejeniyar Makka don tsaron hadin gwiwa tsakanin Turkiyya, Saudiyya da Pakistan bai kamata a dauke ta a matsayin yarjejeniya da aka yi don cutar da Iran ba. A cewar […]
Saudiyya Da Kawayenta Sun Kai Jerin Hare-Hare Kan Yemen

Kakakin Rundunar Sojin Yemen ya bayyana cewa: Jiragen saman yakin Saudiyya sun kai hare-hare da makamai masu linzami 14 kan Yemen cikin awanni 24 da suka gabata Kakakin Rundunar Sojin Yemen Yahya Sare’i ya sanar da cewa: Dakarun kawancen da Saudiyya sun jagoranci kai hare-hare ta sama da makamai masu linzami guda 14 a kan […]
Kyamar Isra’ila Ta Kara Kamari A Duniya A Cewar Yahudawa

Kafofin yada labaran Haramtacciyar Kasar Isra’ila sun bayyana cewa: Jawabin Netanyahu ya bayyana zurfin yadda Isra’ila ta zame saniyar ware a duniya Kafofin yada labaran Isra’ila sun soki kalaman Netanyahu a Majalisar Dinkin Duniya marasa amfani, suna nuna ficewar wakilai daban-daban tare da tabbatar da cewa jawabin ya nuna wariyar da Isra’ila ta ke fuskanta […]