Dr Pezeshkiyan Yana Hanyar Dawowa Gida Bayan Jawabi A MDD

Shugaban kasar Iran Masoud P ya kuma hanyar dawowa gida daga birnin NewYork na kasar Amurka inda yayi jawabi a babban zaurenmDD kari 81. Kamfanin

Shugaban kasar Iran Masoud P ya kuma hanyar dawowa gida daga birnin NewYork na kasar Amurka inda yayi jawabi a babban zaurenmDD kari 81.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto shugaban a jawabinsa ya yi allawadai da yakin da Amurka da HKI suka farwa kasar da shia  aranar 28 ga watan Fab. Ya kuma bayyana cewa shirin makamashin nukliya na kasar ta zaman lafiya ce, amma hukumar IAEA tan bincike a Iran a yayinda makaman Nukliya suna HKI.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted