Iran Ta Taya Tajikistan Murnar Zagayowar Ranar Samun Yanci

Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Cikakken hadin gwiwa da Tajikistan yana daga cikin manyan abubuwan da Iran ke bai wa fifiko Shugaban kasar Iran, Dakta Mas’oud Pezeshkian, ya aika da sakon taya murna ga Shugaban Jamhuriyar Tajikistan, Emomali Rahmon, a lokacin bikin cika shekaru 35 da samun ‘yancin kai na kasarsa. Ya bayyana cewa […]
Qalibaf: Iran Zata Mayar Da Martani Kan Kadarorin Amurka A Yankin

Shugaban Majalisar Dokokin Iran ya yi gargaɗi game da sakamakon harin da Amurka za ta kai wa kadarorin Iran Shugaban Majalisar Dokokin Iran kuma Babban mai shiga tsakani na kasar Muhammad Baqir Qalibaf, yana magana game da sabuwar dabarar soja ta Iran, ya yi gargadin cewa: “Idan makiya sun kai hari ga kadarorin Iran, to […]
Baqa’i: Ya Gargadi Koriya Ta Kudu Kan Neman Goyon Bayan Amurka

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran ya yi gargaɗi ga kasar Koriya ta Kudu Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya tabbatar da cewa: Babu wata ƙasa mai zaman kanta, kuma mai alhaki da za ta miƙa wuya ga matsin lambar Amurka na shiga cikin ayyukan da za su kawo cikas ga zaman lafiya […]
Jaridar New York Times: Iran Ta Fi Karfi Bayan Yakin Da Ta Yi Da Amurka

Jaridar New York Times ta bayyana cewa: Iran ta fi ƙarfin gwiwa da karfin kare kai watanni shida bayan yaƙin da ta yi da Amurka Sabbin rahotannin leƙen asiri sun kammala rahotonninsu da cewa: Iran yanzu ta fahimci ƙarfinta da iyakokin ikon Amurka fiye da baya, a cewar jaridar The New York Times, watanni shida […]
Jami’in Qatar; Dogaro Da Amurka Bai Isa Ba Kan Batun Tsaro

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Qatar ya bayyana cewa: Rikicin Iran ya nuna cewa kawancen da ake da shi da Amurka bai isa ba Dr. Majed Al-Ansari, mai ba da shawara ga Fira Minista kuma kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Qatar ya bayyana a yau Litinin cewa: Yakin da ya shafi Iran ya nuna cewa kawancen dabarun […]
A Kalla Mutane 10 Sun Yi Shahada Sanadiyyar Hare-haren Ta’addaccin Haramtacciyar Kasar Isra’ila

A Kalla Mutane 10 Sun Yi Shahada Sanadiyyar Hare-haren Ta’addaccin Haramtacciyar Kasar Isra’ila
Sojojin Yemen Sun Kakkabo Jirgin Sama Maras Matuki Na Uku Mallaki Saudiyya A cikin Sa’o’i 24

Rundunar sojan kasar Yemen ta sanar da kakkabo jirgin sama maras matuki na Saudiyya a karo na uku cikin sa’o’i 24 wanda ya rika shawagi a sararin samaniyar garin al-Baidha’a.
Qatar Ta Ce; Kawancen Da Amurka Bai Wadatar Da Ba Da kariya Ga Yankin Tekun Pasha Ba

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta bakin kakakinta ta yi furuci da cewa yin kawance da Amruka bai wadatar ga kasashen yankin tekun pasha ba.
Farashin Man Fetur Ya Kama Hanyar Dala 120 A Kowace Ganga Daya

Bankin ” Goldman Sachs ” na Amurka mai hada-hadar kula da harkokin kudi da kasuwanci ya yi gargadin cewa; Idan aka ci gaba da kai wa jiragen dakon man fetur hare-hare, to kuwa farashin man fetur zai iya kai wa Dala 120 kowace ganga daya.
Iran Ta Ce Amurka Ce Ta Fara Kaddamar Da Yaki Akanta

kakakin harkokin wajen iran yace amurka ce ta fara kai mata hari amma tana so duniya ta biya farashi
Shugaban Nijar Ya Bayyana A Bainar Jama’a A Karon Farko

shugaban niger ya fito gaban jamaa bayan murkushe juyin mulki
Akalla Falasdinawa 5 Ne Suka yi Shahada Ciki Har Da Yara 2

falasdinawa 5 ne suka yi shahada a hare haren da isra’il ta kai a yankin
Iran Ta Jaddada Cewa Lallai Mashigar Hurmuz A Rufe Take

sakatare janar din majalisar kolin tsaro ta iran ta sanar cewa mashigar hurmuz a rufe take
Sojin Yamen Sun Sanar Da Kakkabo Jirgin Leken Asirin Saudiya

dakarun sojin kasar yamen sun kakkabo jirgin leken asirin kasar saudiya