Mutanen Kasar Guinea-Bissau Sun Kada Kuri’ar Amincewa Da Sabon Tsarin Mulki

Hukumar zaben kasar ta kasar Guinea-Bissau ta sanar a jiya Talata cewa sabon tsarin mulkin da al’ummar kasar sun amincea da sabon tsaron mulkin da su ka kada kuri’a akansa.
Iran Za Ta Harba Sabbin Taurarin Dan’adam A Sararin Samaniya

Shugaban cibiyar sararin samaniya ta Iran ya bayyana cewa; Sun shirya tsaf domin harba sabbin taurarin dan’adam kirar Iran mai suna “Pars 2”.
Kamfanin Rosatom: Muna Tattaunawa Da Iran Domin Gina Kananan Cibiyoyin Nukiliya

Kamfanin kasar Rasha na Nukiliya ya bayyana cewa a halin yanzu suna tattaunawa da Iran domin gina wasu sabbin kananan cibiyoyin Nukiliya.
IRGC: Amurkawa ‘Yan Ta’adda Su Kwana Da Sanin Cewa Al’ummar Iran Ba Ta Tsoron Wasan Wuta

Ya ku al’ummar musulmin Iran, tsayin Dakar da kuke yi a cikin wuraren taruka wani lamari ne da ya karfafa zukatan al’ummu,kuma duniya tana ganin yadda ku ka kasance a farko da yadda kuke makure masu girman kai, manyan masu aikata laifi.
Qalibaf: A Maida Martani Ga Hare-Haren Amurka Yace, Amurka Shaitan Babba

Shugaban majalisar dokokin kasar Iran mohammad Bakir Qalibof ya bayyana cewa, kasashe maso karfi Iran Amurka, suna aiki kamar Shaitan babba. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Qalibaf yana maida martani kan hare haren da sojojin Amurka suka kai kan Sirik a cikin lardin Hurmuzghan na kudancin kasar, suka kuma kashe mutane […]
Iran Ta Kakkabo Jirgen Drone Na Amurka Kan Garin Khomain

Sojojin kasar Iran sun kakkabo jirgin yaki samfurin MQ 9 na kasar Amurka a kan garin Khomain a cikin lardin Markazi na kasar a jiya Talata. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya bayyana cewa sojojin sun kakkaboshi da sabbin makaman kare sararin samaniyar da suke da su, ba tare da wani karin bayani […]
Farashin Makamashi Ya Shafi Amurkawa Masu Biyan Haraji

Bayan fara yaki a kan kasar Iran watanni 6 da suka gabata, a halin yanzu yakin ya shiga wata na 7 kuma babu alamun karewarsa nan kusa. Tashar talabijan ta Presstv a nan tehran ta bayyana cewa shugaban Trump yayiwa Amurkawa alkawalin ba zai shiga yake yake a duniya ba, kuma yaki a kan kasar […]
Akalla Mutane 12 Suka Yi Shahada Sanadiyyar Makaman Amurka

Akalla mutane 12 suka yi shahada a hare haren makaman Amurka a wurare daban daban a kudancin kasar a daren Talata. A Sirik da kuma Hurmuzghan. Banda haka wasu mutane 7 sun yi shahada sannan wasu sun ji rauni a wasu hare haren na Amurka a garin Ahwaz da kuma Aghajari na Lardin Khuzistan a […]
IRGC Sun Cilla Makamai Kan Gidajen Kwamandojin Amurka

Dakarun IRGC a nan Iran sun cilla makaman Drones da kuma masu linzami kan sansanin sojojin Amurka mai suna Al- Al-Salem a kasar Kuwait inda suka fada kan gidajen gwamnadojin sojojin Amurka a sansanin. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto majiyar IRGC na cewa sojojinsu na kasa sun cilla makamai masu linzami […]
Pezeshkian Ya Dawo Daga Taron Shanghai Na Kasar Kyrgyzstan

Shugaban kasar Iran ya koma Tehran bayan halartar taron kolin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya dawo Tehran daga Bishkek, babban birnin Kyrgyzstan, bayan halartar taron kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO) da kuma taron Shanghai Plus, sannan ya gana da shugabannin kasashen da suka halarci taron. A lokacin ziyarar […]
Hedikwatar Khatam al-Anbiya (A.S.) Ta Iran Ta Gargadi Amurka

Kakakin Hedikwatar Rundunar Khatam al-Anbiya (A.S.) ya gargadi Amurka game da illar da za ta iya haifarwa idan ta ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan Iran Kakakin hedikwatar tsakiya ta rundunar Khatam al-Anbiya (PBUH), Kanar Than Ibrahim Zulfaqari, ya yi gargadin cewa: Ci gaba da mummunan harin da Amurka ke kai […]
Isma’il Baqa’i: Kasar Iran Ba Ta Karban Umarni Daga Amurka

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Babban hafsan sojojin Pakistan bai isar da sako mai kyau ko mara kyau ba… Saboda Iran ba ta yarda da umarnin Amurka ba Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya tabbatar da cewa: Ziyarar Babban Hafsan Sojan Pakistan Field Marshal Asim Munir zuwa Tehran wani bangare […]
Shahbaz: Wuce Gona Da Iri Kan Iran Ne Dalilin Rikicin Yankin

Fira Ministan Pakistan ya bayyana cewa: Hari kan Iran shine babban dalilin bullar rikicin yankin Fira Ministan Pakistan ya bayyana cewa: An kai wa Jamhuriyar Musulunci ta Iran hari a farkon wannan shekarar, wanda ya haifar da keta ‘yancin kanta da kuma ‘yancinta na yankuna, wanda hakan ya haifar da babban rikici a yankin. Kamfanin […]
Putin Ya Bayyana Fifikon Sojojin Kasarsa A Yakin Ukraine

Shugaban kasar Rasha ya yi magana game da nasarar da kasarsa take samu a yakinta da Ukraine Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya sanar da cewa: Kasarsa a shirye take ta gudanar da tattaunawa don kawo karshen yakin Ukraine, amma ya jaddada cewa: Rasha ba za ta yi shawarwari da shugabannin da ke Mulki a […]