Qalibaf: A Maida Martani Ga Hare-Haren Amurka Yace, Amurka Shaitan Babba

Shugaban majalisar dokokin kasar Iran mohammad Bakir Qalibof ya bayyana cewa, kasashe maso karfi Iran Amurka, suna aiki kamar Shaitan babba. Kamfanin dillancin labaran Tasnim

Shugaban majalisar dokokin kasar Iran mohammad Bakir Qalibof ya bayyana cewa, kasashe maso karfi Iran Amurka, suna aiki kamar Shaitan babba.

Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Qalibaf yana maida martani kan hare haren da sojojin Amurka suka kai kan Sirik a cikin lardin Hurmuzghan na kudancin kasar, suka kuma kashe mutane akalla 5 cikin wadanda suke halattar taron biken Aure.

Qalibaf yana bayyana haka ne a shafinsa n X, ya kumakara da cewa, duk abinda Amurka take yi tun farkon wannan yakin, su dan cewa, ikon mashigar ruwa ta Hurmuz yana hannun Iran. Ya kuma tunatar da jami’an takunkuman Amurka kan Iran kan cewa ba zasu je ko ina ba.

Daga karshe ya kammala da cewa, Iran ba zata manta da kissan yaran makarantar Minaba ba. Ko kuma shahidan dakin wasanni na Lamrad ba.

 

 

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted