Iran Ta Yi Ba’a Wa Amurka Kan Shirinta Na Takurawa Iran

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Baqaei ya yi ba’a ga shirin Amurka na kara takurawa kasar Iran na baya bayan nan, ya ce wannan ya nuna gazawarta wajen samarda kawance kasashe wadanda zasu yi adawa da kasar sa. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalyo Baqaei ya ba’a ga Amurka a […]

Kotun ICC Ta Ce Ba Zata Mika kai Ga Bukatun Amurka Ba

Shugaban kotun hukunta manya manyan laifuka ta kasa da kasa ICC ta bayyana cewa kotunta ba zata biyewa gwamnatin Amurka kan bukatunta na yin watsi da hukunta wadanda ake tuhuma da aikata manya manyan laifuka a duniya ba. Kamfanin dillancin labaran ISNA na kasar Iran ya nakalto mai sharia Tomoko Akane yar kasar Japan kuma […]

Gamayyar Kasashen Larabawa A MDD Sun Bukaci Karshen HKI

Gamayyar kasashen larabawa a MDD sun bada sanarwan cewa, ba za’a taba samun zaman lafiya a yammacin Asiya ba matukar HKI ta ci gaba da mamayar kasar Falasdinu. Kamfanin dillancin labaran Parstoday ta nakalto Alya Ahmed Al-Thani, jakadiyar kasar Qatar a MDD tana fadar haka da yawun dukkan kasashen larabawa a cikin Jamalisar, ta kuma […]

Pezeshkiyan Ya yi Kira Ga Hadin Kan Musulmi Duk Tare da Sabani

Shugaban kasar Iran Dr Masoud Pezeshkiyan ya yi kira ga kasashen musulmi su hada kai a tsakaninsu don kawo karshen takalarsu da wasu kasashe suke yi. Kamfanin dillancin labaran Mehrnews na kasar Iran ya nakalto shugaban yana fadar haka a yau Alhamis, a lokacin da yake gabatar da jawabin bude taron hadin kai karo na […]

Aragchi Ya Bukaci MDD Ta Yi Allawadai Da Takunkuman Amurka

Ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Aragchi, a cikin wata wasikar da ya rubutawa MDD ya bukaci majalisar ta yi allawadai da takunkuman ta’addancin da Amurka ta dorawa JMI a baya bayan nan. Ya ce wannan shi ne yakamata tayi a shari’anci da kuma hankali. Kamfanin dillancin labaran Parstoday na kasar Iran ya bayyana […]

Sharhi: Trump Ya Haramta ‘Palastine Action’

Sharhin bayan labarammu zai yi magana a kan shugaban kasar Amurka donal Trump ya shelanta masu gwagwarmaya a kasashen yamma musamman kasar Burtaniya wadanda ake kira ‘Palestine Action’ a matayin kungiyar yan ta’adda, wanda ni tahir amin zan karanta. ////…. Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya shelanta kungiyar ‘Palastine Action’ a matsayin kungiyar yan ta’adda, kamar […]

 Islamabad: Ba Za Mu Yi Aiki Da Takunkumi Akan Iran Ba

kakakin ma'aikatar harkokin wajen Pakitsan

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Pakistan ya bayyana cewa; Kasarsa za ta ci gaba da mu’amala ta kasuwanci da jamhuriyar musulunci ta Iran a karkashin dokokin kasa da kasa, kuma Islamabad ba za ta yi aiki da takunkunmin da aka kakaba ta gefe daya ba.

Iran Ta Yi Kira Ga MDD Ta yi Watsi Da Takunkumin Amurka

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi yayi kira ga kwamitin tsaro na majalisar dinkin dunniya da dukkan mambobinta da su yi watsi da takunkumin tattalin arziki da kasar Amurka ta kakaba mata, yace Amurka tana son ta tilastawa sauran kasashen barin kyakkyawar dangntakar tattalin arziki dake tsakaninsu da Tehran ta hanyar barazanar kakaba musu […]