Pezeshkian: Makobta Sun Taimakawa Iran Kaucewa Takunkumai

Shugaban kasar Iran Dr Masoud Pezeshkiyan ya bayyana cewa, hadin kai tsakanin kasashen yankin da kuma tsakanin mutanen kasar Iran sun taimakawa kasar wajen kaucewa tasirin takunkuman tattalin arzikin da kasashen yamma musamman Amurka suka dorawa kasar. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran yana nakalto shugaban kasar yana fadar haka a wani jawabi na […]

Iran Ta Bukaci Kwance Damarar Makaman Nukliya A Duniya

Jakadan kasar Iran a cibiyoyin MDD a Geneva ya yi kira ga kasashen duniya su fara tattaunawa don kwance damarar kasashen wadanda suka mallaki makaman nukliya a duniya. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Mohammad Hossain Sayyadnejad yana fadar haka a taron kwace damarar makaman nukliya wanda aka gudanar a birnin Geneva […]

IRGC Sun Baje Makaman Amurka Da HKI Da Suka Kakkabo

IRGC Sun Baje Burbushin Makaman Amurka Da HKI Da Suka Kakkabo A Yakin Kwanaki 40 Dakarun kare juyin juya halin musulunci na kasar Iran (IRGC) sun baje wace tarkacen makamai da jiragen yakin Amurka da HKI wadanda suka kakkabo a yakin kwanaki 40 da suka dorawa kasar daga cikin har da na jirgin yaki samfurin […]

Rezai: Iran Ba Zata Amince Da Bude Wata Hanya A Hurmuz Ba

Babban mai bawa jagoran juyin juya halin musulunci shawara a kan tsaro ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran ba zata taba amincewa Amurka ko wata kasa ta bude wata hanyar zirga zirgan jiragen ruwa a mashigar ruwa ta Hurmuz ba, ban da wanda JMI ta ayyana. Mehsin Rezai, ya bayyana haka ne a daren jiya […]

Hujjatul Islam Ali-Akbari Ya Godewa Iraki Saboda ‘Arba’in’

Limaminmasallacin jumma’a a nan Tehran ya godewa mutanen kasar Iraki kan kekyawar bakoncin da suka yiwa Iraniyawa da mutanen sauran kasashen duniya a juyayin 40 na Imam Alhussain (a). Kamfanin dillacin labaran mehr News na kasar Iran ya nakalto hujjatul Islam Jawad Ali Akbari yana fadar haka a khudubobinsa na sallar jumma’a a nan Tehran […]

Araqchi Ya Tattauna Da Takwaransa Na Italiya Game Da Yankin

Ministan Harkokin Wajen Iran ya sanar da takwaransa na Italiya game da sabbin abubuwan da suka faru a hanyar diflomasiyya tsakanin Iran da Oman Ministan Harkokin Wajen Italiya Antonio Taiani, a ranar Laraba da rana, ya yi waya da Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghji, inda suka tattauna sabbin abubuwan da suka faru a yankin. […]

Jakadan Pakistan A Iran: Pakistan Zata Habaka Alaka Da Iran

Sabon jakadan Pakistan a Iran ya jaddada shirin Islamabad na haɓaka dangantaka da Iran Sabon jakadan Pakistan a Tehran, da ministan harkokin cikin gida na Iran, sun tattaunawa kan hanyoyin karfafa dangantakar kasashen biyu. Sabon jakadan Pakistan a Tehran, Imran Ahmed Siddiki da Ministan Harkokin Cikin Gida na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Iskander Mumini, a […]

Baqa’i: Tattaunawa Tsakanin Iran Da Oman Kan Mashigar Hormuz

Kakakin Ma’ikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Bayanin haɗin gwiwa tsakanin Iran da Oman game da mashigar tekun Hormuz yana gab da fitowa Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya ce: Hukumomin da suka dace sun yi nazari kan fannoni daban-daban na fasaha, shari’a, tsaro da muhalli na tattaunawar da ke tsakanin Iran da Oman […]

Yakin Cikin Gidan Kasar Habasha Ya Kai Kan Iyakar Sudan

Yaƙin da ya kunno kai tsakanin sojojin Habasha da kungiyar ‘yantar da Tigray ya kai ga kan iyakar Habasha da Sudan Fadada yankin fafatawar soji tsakanin Sojojin Tarayyar Habasha da Kungiyar ‘Yantar da Tigray yayin da aka shiga rana ta uku, a halin yanzu ya fadada zuwa yankunan kan iyaka da Sudan, a yayin musayar […]

Dalibi Ya Harbe Mutane Takwas Har Lahira A Makaranta A Thailand

Dalibi ya fara da kashe kakansa sannan ya kai hari kan wata makaranta ya kashe mutane 8 a kasar Thailand Mutane 7 sun mutu, ciki har da wanda ya kai harin, yayin da wasu 15 suka jikkata a wani harbin bindiga a wata makaranta a Thailand ranar Juma’a, a cewar kamfanin dillancin labaran Reuters a […]