Shugaban “Isra’ila” Ya Fara Ziyarar Kwanaki Biyu Zuwa Kasar Habasha

A yau Talata ne dai shugaban “Isra’ila” Isaac Herzog ya isa birnin Addis Ababa da zai yi dauki kwanaki biyu yana Ziyara. A filin saukar jiragen saman a babban birnin kasar ya sami tarbar ministan harkokin wajen, ana kuma sa ran cewa zai gana da shugaban kasar Salassie da fira minista Abiy Ahmad. Wannan ziyarar […]
Kasar Guinea Ta Tsare sojojin Sierra Leon 16 Akan Sabanin Iyaka

Sojojin kasar Guinea sun kama sojojin kasar Saliyo 16 bayan da su ka zarge su da tsallaka kan iyaka da daga tutar kasarsu a cikin Guinea. A can birnin Freetown kuwa mahukunta sun ce sojojin na Saliyo sun daga tutar kasarsu ne a cikin wani yanki na kasar tasu, ba kutse su ka yi cikin […]
Arakci Yana Hanyar Zuwa Geneva Domin Tattaunawar Bayan Fage Da Amurka A Gobe Alhamis

Ministan harkokin wajen Iran Abbas Arakci yana kan hanyar zuwa birnin Geneva, domin bude tattaunawa karo na uku da Amurka a gobe Alhamis. Da marecen yau Laraba ne dai ministan harkokin wajen na Iran ba bar binrin Tehran, tare da tawagar da take rufa masa baya, zuwa kasar Switzerland da can ne wurin da za […]
Falasdinu: ‘Yan Mamaya Sun Kama Falasdinawa 18 Da Kuma Rusa Wasu Gidaje A Yammacin Kogin Jordan

Rahotanni daga Yammacin kogin Jordan suna cewa, sojojin mamaya sun kai wasuhare-haren da kama Falasdianwa 18, bayan da su ka kutsa cikin gidajensu da gudanar da bincike. Haka nan kuma rahotannin sun ce, ‘yan sahayoniyar sun lalata kayan da suke a cikin gidajen da su ka kutsa. A wani gefen sojojin mamaya sun shiga cikin […]
Muhajirani: Abokan Gaba Suna Son Raunana Iran Da Karkatsata

Mai Magana da yawun gwamnatin Iran Malama Fatima Muhajirani ta bayyana cewa; Abinda gwamnati ta mayar da hankali akansa a wannan lokacin shi ne hana afkuwar yaki, da kuma fuskantar makarkashiya, da take nufin karkatsa Iran da raunanata. Muhajirani wacce ta gabatar da taron manema labaru a yau Talata ta kuma ci gaba da cewa; […]
Kasashen Ghana Da Burkina Faso Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyoyi 7

Ghana da Burkina Faso sun rattaba hannu kan wasu yarjejeniyoyi na hadin gwiwa don samar da tsaro a kan wasu muhimamman hanyoyi da ƴan kasuwa ke amfani dasu don hada-hadar kayayyaki a yankin sahel. Cikin yarjeniyoyi 7 da wakilan kasashen 2 suka sanyawa hannu akai, sun hada da samar da sabon tsarin tsaro da dakile […]
Manyan Kwamandojin Kungiyar Daesh Sun Sake Bayyana A Raqqa Na Kasar Siriya

Rahotanni da muka samu daga kasar siriya sun bayyana cewa manyan kwamandojin kungiyar Ta’adda ta Daesh ta sake bayyana a garin raqqa dake arewa maso yammacin kasar siriya adaidai lokacin da rashin tsaro yake karuwa a kasar, karkashin jagorancin kungiyar hayat tahrir shams. kasar siriya ta samu sauyi sosai karkashin tsohon mataimakin kungiyar Daesh Muhammad […]
Hamas Ta yi Tir Da Kokarin Da Isra’ila Ke Yi na Rusa Yan Gwagwarmya

rahotanni sun bayyana cewa kungiyar Hamas ta yi tir da barazanar da Isra’ila ke yi na share yan gwagwarmaya baki daya, yace ci gaba da keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta a yankin Gaza, yana nuna irin yadda tayi biris da yajejeniyar kasa da kasa da kuma kokarin diflomasiya na dakatar da kisan kare dangi […]
Iran Tayi Watsi Da Kudurin M DD Kan Ukraine Saboda Ba Zai Samar Da Zaman Lafiya Ba

Jakadan din din din na kasar Iran a majalisar dinkin duniya ya nuna adawarsa a fili game da daftarin kudurin majalisar kan rikicin kasar Ukrain, saboda ba zai taimaka wajen samar da tabbataccen zaman lafiya mai dorewa ba. Ali Bahraini jakadan iran na din din din na kasar Iran a majalisar dinkin duniya a birnin […]
Isra’ila Tayi Barazanar Kai Hari A Kasar Labanon Idan Hizbullah Ta Shiga Yakin Iran Da Amurka

gwamnatin yahudawan sahyuniya ta aike da sakon gargadi kai tsaye ga Kasar Labanon cewa za ta kai mummunan hari a muhimman wurare a kasar kamar filin hawa da saukar jiragen sama na birnin Berut, idan kungiyar Hizbullah ta shiga yakin Iran da Amurka, wasu manyan jami’an kasar labanon guda biyu sun bayyana a jiya talata […]
Araqchi: Jarumtakar Iran Wajen Kare ‘Yancin Kai Tana Cikin Salon Tattaunawarta

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Jarumtaka wajen kare ‘yancin kai tana tare da Iran a fagen tattaunawa Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya tabbatar da cewa: Iran ta tabbatar da cewa ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen kare iko da ‘yancin kasarta ba. Wannan jajurcewa zata kasance a […]
Takht-Ravanchi: Diflomasiyya Ce Mafita Ga Kowa Maimakon Kada Kugen Yaki

Mataimakin ministan harkokin wajen Iran kan harkokin siyasa ya jadadda cewa; Diflomasiyya ita ce mafita ga amfanin kowa, kuma yaƙi caca ce da ba za a iya sarrafa ta ba Majid Takht-Ravanchi, Mataimakin Ministan Harkokin Waje na Iran kan Harkokin Siyasa, ya bayyana cewa: Mayar da hankali kan diflomasiyya yana da amfani ga kowa, yana […]
Iran Ta Sha Alwashin Fadada Hadin Gwiwar Soji Da Armeniya

Babban Hafsan Sojojin Iran ya bayyana cewa: Sun shirya tsaf don faɗaɗa haɗin gwiwar soja da kasar Armeniya Babban Hafsan Sojojin Iran, Manjo Janar Seyyed Abdolrahim Mousavi, ya tabbatar a ranar Talata, a lokacin ganawarsa da Ministan Tsaron Armeniya Soren Papikyan cewa: Shirin Jamhuriyar Musulunci ta Iran shi ne fadada hadin gwiwar soja da Sojojin […]
Kungiyar Jihadul-Islami Ta Falasdinu Ta Soki Abin Da Aka Kira ‘Majalisar Zaman Lafiya’ Kan Gaza

Kungiyar Jihadun -Islami ta bayyana cewa: “Majalisar Zaman Lafiya” a Gaza wasan kwaikwayo ne kawai da aka shirya Mataimakin Sakatare Janar na Ƙungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Jihadul-Islami, Muhammad al-Hindi, ya bayyana cewa: “Majalisar Zaman Lafiya” a Gaza wasan kwaikwayo ne da bai hana gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra’ila ci gaba da yaƙin kawar da Falasdinawa a […]
Gwamnatin Sudan Ta Yi Tsokaci Kan Shawarar Amurka Ta Shiga Tsakani A Rikicin Kasarta

Sudan ta mayar da martanin kan shawarar Amurka, tana mai jaddada cewa; dole ne a yi la’akari da muradun ƙasar Gwamnatin Sudan ta sanar da cewa: Dole ne a yi la’akari da muradun ƙasar kuma ta tabbatar da cewa yaƙi zai ci gaba har sai an kawo ƙarshen tawayen, a matsayin martani ga shawarar Amurka […]
Iran ta kai matsayi na 7 a duniya a fannin magungunan gina jiki

A cewar Pars Today, tare da samun izini don sababbin kayayyakin magungunan ci-gaba guda shida (Advanced Therapy Medicine Products – ATMP), matsayin Iran a duniya a fannin magungunan gina jiki ya haura daga matsayi na 12 zuwa na 7 . Hedkwatar Iran ta Kwayoyin Halitta da Kimiyyar Halittu ta sanar da cewa Jamhuriyar Musulmin Iran […]
Ilimin likitanci a Iran: Maganin rashin haihuwa mai inganci a mataki na duniya

A cikin ‘yan shekarun nan, maganin rashin haihuwa a Iran ya sami ci gaba mai ban mamaki kuma yanzu ya kai matakin ƙasashen da suka ci gaba ta fuskar hanyoyin ganowa da magani. A cewar Pars Today, Ashraf Moeini, memba a Ƙungiyar kula da ayyukan Haihuwa da Rashin Haihuwa ta Iran, ya ce wannan fanni […]