Sharhi: tattaunawa ta wayar tarho tsakanin Iran da saudiya.

shugaban kasar iran Masud pezeshkiyan a tattaunawa ta wayar tarho da yayi da shugaban kasar Saudiya mohammad bin salman ya fadi cewa mataken da iran take dauka na hadin kai da hada kawukan alummomi da mazhabobi , a mataki na yankin da kuma kokarin karfafa dangantaka da  bunkasa huldar abokantaka da fadada hadin gwiwa da […]

Majalisar Dokokin Iran zata ayyana sojojin kasashen turai a matsayin ‘yan ta’adda

Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya bayyana cewa, majalisar dokokin kasar za ta duba wani batu na ayyana sojojin kasashen turai a matsayin kungiyoyin ta’addanci. Wannan na a matsayin martanin Iran ne biyo bayan matakin da kasashen turan suka dauka na ayyana dakarun kare juyin juya halin Musulinci na kasar ta Iran a matsayin […]

Harin Isra’ila ya yi sanadin shahadar Falasdinawa kimanin 30  

Jiragen saman Isra’ila sun kashe akalla mutane 30 a Zirin Gaza, daya daga cikin adadi mafi muni tun bayan tsagaita wuta a watan Oktoban 2025 da nufin kawo karshen yakin. Jami’an kiwon lafiya a Falasdinu sun ce akalla mutane 26, ciki har da yara, sun mutu a ranar Asabar din nan, a hare-haren da Isra’ila […]

Iran, China, Rasha za su gudanar da atisayen soja na hadin gwiwa

Kasashen Iran, Rasha, da China za su gudanar da wani atisayen soja na hadin gwiwa a arewacin Tekun Indiya, a daidai lokacin da ake ci gaba da samun takun saka tsakanin Tehran da Washington. Atisayen, zai kunshi rundunonin sojojin ruwan Iran, da kuma sojojin ruwa daga China da Rasha. A cewar jami’ai, atisayen yana da […]

Afirka ta Kudu ta kori karamin jakadan Isra’ila

Afirka ta Kudu ta umarci mataimakin jakadan Isra’ila da ya bar kasar cikin awanni 72. Ana zargin Ariel Seidman, da lalata dangantaka tsakanin kasashen biyu ta hanyar wallafa kalaman batanci game da shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa a shafukan sada zumunta da kuma karya ka’idojin diflomasiyya. Ma’aikatar Harkokin Wajen Afirka ta Kudu ta ayyana […]

Shugaban Iran Ya Yi Gargadi Game Da Makircin Kasashen Waje Na Wargaza Kasashe Masu Tasowa

Shugaban Iran ya yi gargaɗi game da makircin ƙasashen waje na wargaza ƙasashe Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian da membobin majalisar ministocinsa sun sabunta alƙawarin da suka ɗauka na bin ƙa’idodin wanda ya kafa juyin juya halin Musulunci, Imam Khomeini (Allah ya yi masa rahama), a hubbarensa mai tsarki da ke birnin Tehran, wanda ya […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 190

190-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikinshirimmu na kissoshin rayuwa, shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawi na maulana jalaluddeen Rumi. Da […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 189

189-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu na yau. ///… madallah, masu sauraro idan kuna […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 188

188-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu na yau. ///… madallah, masu sauraro idan kuna […]

Sakataren Majalisar Tsaron Kasar Iran Ya Gana Da Vladmir Putin Na Kasar Rasha

Sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Dr. Ali Larijai ya isa birnin Moscow inda ya gana da shugaban kasar Rasha Valdmir Putin. Fadar mulkin kasar Rasha “Kremlin” ce ta sanar da cewa an yi ganawar ne akan abubuwan da suke faruwa a cikin wannan yankin da kuma alakar kasashen biyu. Su ma kafafen watsa […]

DRC: Fiye Da Mutane 200 Su Ka Mutu A Sanadiyya Ruftawar Ramin Hako Ma’adanai

A jiya Juma’a ne Mahukunta a kasar DRC sun ce, mutane fiye da 200 sun kwanta dama sanadiyar ruftawar wani ramin hako ma’adanin “Coltan”dake gabashin kasar. Sanarwar ta ce, an sami afkuwar hatsarin ne a ranar Larabar da ta gabata, sai dai ba a iya samun cikakken adadin mutanen da su ka rasu ba sai […]