Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 178

178-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari ko kuma cikin littafin Mathnawa na Maulana […]

Gaza: Haramtacciyar Kasar Isra’ila Ta Hana Kungiyoyin Agaji Shiga Yankin Gaza

A wata sanarwa da Haramtacciyar Isra’ilan ta fitar, ta ce, daga nan zuwa sa’o’i 36 masu zuwa za ta dakatar da aikin kungiyoyin agaji masu yawa, bisa riya cewa, ba su mika bayanan ma’aikatansu ba na cikin Gaza da kuma wadanda su ka zo daga waje. Daga cikin kungiyoyin da akwai “Action Aids” da “Doctors […]

 Iran Ta Aike Wa MDD Wasika Akan Barazanar Da Trump Ya Yi Mata

Bayan barazana kawo wa Iran hari da shugaban kasar Amurkan Donadl Trump ya yi, jakadan jamhuriyar musulunci ta Iran a MDD, Amir Sa’id Iravani,  ya aike da wasika zuwa ga kwamitin tsaron na MDD da kuma babban magatakardanta  Antonio Guterres yana mai yin  Allawadai  da barazanar, wacce kuma ta sabawa dokokin Majalisar Dinkin Duniya.” Jakadan […]

Qalibaf: Jinin Shahid  Kassim sulaimani Ya  Karfafa Gwgawarmaya A Duniya

Shugaban Majalisar shawarar musulunci ta Iran Muhammad Bakir Qalibaf ya fadi cewa, Shahid Kassim Sulaimani ya kasance mutumin da yake  daukar damammaki a cikin yanayi mafi tsanani na kalubale da barazana, a lokacin da sauran mutane suke zama ‘yan kallo. A yayin zaman da majalisar shawarar musulunci ta Iran ta yi a yau Laraba ya […]

Amurka ce za ta girbi sakamakon duk wani hari da aka kai wa Iran_Araghchi

Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya sake nanata cewa Amurka za ta girbi cikakken sakamakon duk wani hari da aka kai wa Iran, yana mai gargadin cewa Jamhuriyar Musulunci ba za ta yi jinkirin daukar fansa ba. Araghchi ya bayyana hakan ne a cikin wata wasika da ya aike wa takwarorinsa na duniya a […]

Iran ta ayyana rundunar Sojojin Ruwa ta Canada a Matsayin “Kungiyar Ta’addanci”

Iran ta ayyana rundunar sojojin ruwa ta Royal Canada a matsayin kungiyar ta’addanci a hukumance a matsayin maida martani ga gwamnatin Canada data ayyana dakarun kare juyin juya halin Musulinci na Iran IRGC a matsayin kungiyar dake goyan bayan ta’addaci. A cikin wata sanarwa, Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa an ɗauki wannan matakin […]

Guinea: Mamadi Doumbouya ya lashe zaben shugaban kasa tun a zagaye na farko

Hukumar zabe a kasar Guinea, ta sanar da Janar Mamadi Doumbouya a matsayin wanda ya lashe zaben shugabancin kasar tun a zagaye na farko, da kashi 86.72% na kuri’un da aka kada, shekaru hudu bayan juyin mulkin da ya kawo shi kan mulki. ‘Yan takara hudu sun riga sun amince da shan kaye kuma sun […]

Mali da Burkina Faso sun sanya takunkumin shiga a kasar ga Amurkawa

Kasahen Mali da Burkina Faso sun sanar da sanya takunkumin shiga ga kasashensu ga ‘yan Amurka a matsayin maida martini ga Washington. Matakin kasashen na zuwa ne makonni biyu bayan da Washington ta jera wadannan kasashe biyu a cikin jerin kasashen da aka hana shiga Amurka. A cikin sanarwowin da suka fitar daban daban, ma’aikatun […]

AFCON :  Najeriya ta lallasa Uganda 3-1, Tunisia da Tanzania 0-0

A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika da yanzu haka ke gudana a Morocco, Najeriya ta lallasa Uganda 3-1, yayin da Tunisia da tanzania suka tashi canjaras 1-1 a wasansu na jiya Talata. Haka zalika a jiyan DRC ta lallasa Botswana da 3-0 sai kuma Senegal da da ta yi kaca-kaca […]

Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Fara Janye Dakarunta Daga Kasar Yemen

Hadaddiyar Daular Larabawa ta fara janye dakarunta daga Yemen biyo bayan wa’adin da Saudiyya ta bata na sa’o’i 24 don sojinta su fice daga Kasar, a wani sabon rikici tsakanin manyan kasashen Larabawan dake samar da man fetur. Harin wanda Riyadh ta ce ta yi shi ne kan jirgin ruwan dake dauke da makamai wanda […]

Iran Da Rasha Sun Tattauna Kan Dangantakar Dake Tsakani

Shugaban kasar iran Mas’ud pezeshkiyan ya bayyana cewa gaggauta aiwatar da yarjeniyoyin da aka kulla yana daga cikin abin da yake da matukar muhimmana dangantakar dake tsakanin mosko da Tehran, saboda hikimar dake cikin dangantar tana bukatar ci gaba da tuntubar juna da kuma sa ido ga ayyukan hadin guiwa. Shugaban iran ya fadi haka […]

Isra’ila Na yi Wa Falasdinawan Da Take Tsare Da Su Kisan Gilla Cikin Dabara

Kungiyar kare hakkin fursunoni falasdinawa ta fitar da rahoton cewa isra’ila tana kisan kare dangi a boye ga falasdinawa da take tsare da su inda gommai suka mutu a shekarar 2025 kawai. A wani rahoton shekara da kungiyar kare hakkin fusunoni falasdinawa ta wallafa, ta bayyana irin yadda falasdinawa da dama suka mutu saboda tsarin […]

Qalibaf : Yayi Gargadin Cewa Iran Bata Neman Izini Kowa Don Kare Kanta

Rahotanni sun bayyana cewa shugaban majalisar shawarar musulunci na iran mohammad baqer qalibaf yayi gargadin cewa alummar iran a shirye suke su mayar da martani kan duk wani wuce gona da iri, kuma zai kasance mai fadi ba tare da yin sulhu ba, kuma ba zato ba tsammani, domin Tehran bata neman izinin kowa don […]

Abbas Araqchi:Matsin Lamba Mai Tsananin Yana Haifar Da Mafi Girman Juriya

A wata kasida da jaridar Guardian ta wallafa ta kawo cewa ministan harkokin wajen kasar iran Abbas Araqchi ta bayyana cewa iran ba za ta taba watsi da hakkinta na mallakar fasahar nukiliya ba, kuma ashirye take da duk wani mataki na diflomasiya, kuma ya jaddada cewa tattaunawa yasha banban da tsara yadda za’a yanke […]