An Fara Kidayar Kuri’un Zabukan Kananan Hukumomi 16 Da Aka Yi A Libya

Hukumar zaben kasar Libya ta sanar da cewa bayan da aka rufe kada kuri’u a mazabun da aka yi zaben a jiya Asabar, an fara kidayar kuri’u. Sanarwar ta kuma tabbaatr da cewa wadanda su ka kada kuri’un sun kai kaso 68% na jumillar wadanda su ka yi rijista,kuma an gudanar da zaben ba tare […]
Araqchi: Iran Da Kasashen China Da Rasha Suna Shirin Kawo Karshen Takunkuman Turai

Ministan harkokin wajen Iran Abbas Arakci ya bayyana cewa, mafi yawancin kasashen duniya sun yi Imani da ka’idoji na cin gashin kai da ‘yanci. Abbas Arakci wanda ya gabatar da jawabi a wurin zaman majalisar zartarwa a yau Lahadi ya ce ya bayyana cewa a fagen diplomasiyya Iran ta dauki makamin dakile kokarin kasashen turai […]
Miliyoyin Mutanen Amurka Sun Yi Zanga-zanagr Nuna Kin Jinin Donald Trump

Amrukawan sun yi gangami a cikin wuraren da sun kai 600 a fadin kasar domin nuna kin amincewa da siyasar Donald rump akan batutuwa da dama da su ka hada da batun korar ‘yan hijira. Masu Zanga-zangar sun daga kwalaye dake bayyana Trump a matsayin mai nuna wariya, wanda kuma yake daukar kansa a matsayin […]
Sheikh Na’im Kassim Ya Mika Sakon Ta’aziyyar Shahadar Gumari Na Kasar Yemen Ga Sayyid Husi

Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Na’im Kassim ya mika sakon ta’aziyyar shahadar babban hafsan hafsoshin sojan kasar Yemen Birgediya janar Muhammad Gumari ga shugaban Ansarullah Sayyid Abdulmalik al-Husi. Shekh Na’im Kassim ya bayyana alhininsa mai zurfi na rashin Shahid al-Gumari tare da bayyana shahada a matsayin wata daukaka bayan doguwar tafiya akan tafakin jihadi.Haka nan […]
Sojojin HKI Sun Shiga Cikin Yankin Qunaidhara Na Kasar Syria

Tashar talabijin din ‘aljazira’ ta bayar da labarin da yake cewa, sojojin na HKI sun yi kutse cikin yankin Qunaidhara da motoci 10 da safiyar yau Lahadi. Majiyar ta kara da cewa; sojojin na HKI sun shiga cikin kauyen al-Hanut dake yankin na Qunaidhara a kudancin kasar ta Syria tare da kafa shinge a tsakanin […]
Gaza: HKI Tana Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

Falasdinawa da dama ne su ka yi shahada, yayin da wasu kuma su ka jikkata sanadiyyar hare-haren keta yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza. Tashar talabijin din ‘almayadin’ ta bayar da labarin cewa; An sami shahidai 5 da kuma jikkatar wasu da dama a wani hari da ‘yan sahayoniya su ka kai a wani wurin shan […]
Hamas ta yi Allah wadai da Isra’ila kan keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta

Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta yi Allah wadai da Isra’ila kan keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta, tare da yin Allah wadai da ci gaba da rufe mashigar Rafah a matsayin wani mataki na karan tsaye ga sulhun. A cikin wata sanarwa da ta fitar, Hamas ta yi Allah wadai da matakin da firaministan Isra’ila […]
An gudanar da zanga-zanga a sassa da dama na Amurka

An gudanar da zanga-zanga a sassa da dama na kasar Amurka, ciki har da manyan birane kamar New York, da Los Angeles, da Washington, da Chicago da sauransu, inda masu zanga-zangar suka rika sukar manufofin shugaba Trump na yaki da bakin haure ta hanyar amfani da karfin tuwo, da tura rundunonin jami’an tsaro zuwa wasu […]
MDD : “Zai dauki lokaci” kafin a rage yunwa a Gaza

Hukumar samar da abinci ta MDD ta bukaci a bude duk wasu hanyoyi domin shigar da abinci a Zirin Gaza, saboda yadda magance matsalar yunwa a Zirin zai dauki lokaci. Kakakin WFP Abeer Etefa ta shaidawa manema labarai a Geneva cewa, za a dauki lokaci kafin a rage yunwa. “Yanayi a Gaza yana da matukar […]
ICC ta ki amincewa da daukaka karar Isra’ila

Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta yi watsi da daukaka karar da Isra’ila ta shigar kan sammacin da ta fitar a baya na kama Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da tsohon ministan tsaro Yoav Gallant. . A watan Nuwamba ne, kotun ta fitar da sammacin bisa zargin aikata laifukan yaki da cin zarafin […]
Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 159

159-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin dastane rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari, ko cikin littafin Mathnawi na maulana jalaluddeen Rumi ko […]
Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Hassan(a) 158

158-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin dastane rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari, ko cikin littafin Mathnawi na maulana jalaluddeen Rumi ko […]
Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Al-Al-Hassan (a) 157

157-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin dastane rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari, ko cikin littafin Mathnawi na maulana jalaluddeen Rumi ko […]
KissoshinRayuwa : Sirar Imam Al-Hassan(a) 156

156-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshin da suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littana wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa, na maulana jalaluddeen Rumi ko […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 155

155-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshin da suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littana wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa, na maulana jalaluddeen Rumi ko […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 154

154-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshin da suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littana wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa, na maulana jalaluddeen Rumi ko […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Alhassan (a) 153

153-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshin da suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littana wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa, na maulana jalaluddeen Rumi ko […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 152

152-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshin da suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littana wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa, na maulana jalaluddeen Rumi ko […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 151

151-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshin da suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littana wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa, na maulana jalaluddeen Rumi ko […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 150

150-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshin da suka zo cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littana wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa, na maulana jalaluddeen Rumi ko […]