Hamas Ta Gabatar Da Sunayen Kwararrun Da Zasu Gudanar Da Harkokin Gaza

Wani babban jami’in kungiyar Hamas a Gaza ya bada sanarwan cewa, kungiyarsa ta gabatar da sunayen mutane fiye da 40 wadanda yan kasa ne kuma kwarraru, don sanyasu a mukaman harkokin gudanarwan zirin gaza. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto  Muhammad Nazal, wani babban jami’I na kungiyar yana fadawa tashar talabijin ta […]

Doha: Pakistan da Afghanistan sun amince da tsagaita bude wuta a tsakaninsu

Ma’aikatar harkokin wajen Qatar ta sanar da cewa, kasashen Pakistan da Afghanistan sun amince da tsagaita bude wuta nan take a tattaunawar da ake yi a Doha babban birnin kasar. Ma’aikatar ta tabbatar da cewa bangarorin biyu sun amince da tsagaita bude wuta a wani zagayen shawarwarin da kasashen Qatar da Turkiyya suka jagoranta a […]