Kasashen Duyniya Da Damu Sun Yi Tir Da HKI Kan Kissan Kiyashi A gaza

Kungiyoyi da kasashe masu zaman kansu da dama sun gudanar da taro a kasar Colombia inda suka tattauna batun kissan kiyashin da ke faruwa a gaza, da kuma yin tir da ita da Amurka wacce take taimaka mata da makamai da kuma duk abinda take bukata don ci gaba da wannan kissan. Tashar talabijan ta […]

Hizbullah: Amurka Ta Sakewa HKI Linzamin Kan Tayi Abinda Ta Ga Dama A Lebanon

Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta yi tir da hare-haren da HKI takai kan Wadi –Faraa a lardin Bikaa ta Arewa na kasar Lebanon inda ta kai hare-hare har kan  rijiyoyin ruwa na mutane kasashen Syriya da Lebanon da suke lardin. Hare-haren sun kai ga shahadar mutane 12 da kuma daruruwan da suka ji rauni. […]

Iran Ta Yi Allawadai Da Ci Gaba Da Aikata Laifuka Da HKI Take Yi A Gaza

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran Dr. Isma’ila Baka,i ya bayyana yadda HKI take ci gaba da kara tafka laifuka a Gaza da a bayan nan su ka kashe mutane 100 a cikin sa’o’i 24. Har ila yau kakakin ma’aikatar harkokin wajen na Iran ya yi tir da kisan da ‘yan sahayoniyar su […]

Iran Ta Yi Allawadai Da Harin HKI A Kasar Syria

Ma’aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi tir da harin da HKI ta kai wa kasar Syria wanda ya yi sanadiyyar mutuwar gwamman fararen hula. Kamfanin dillancin labarun “Mehr” ya nakalto kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran din Isma’ila Baka’i yana bayyana damuwarsa a kan fadan da aka yi a yankin Suwaida dake kudancin […]

Asusun Unicef Ya Yi Tir Da Kashe Kananan Yara 35 A Kurdufan Na Kasar Sudan

Asusun kananan yara na MDD ya fitar da sanarwa a jiya Talata da a ciki ya yi tir da kai harin daya yi sanadiyyar kashe kananan yara 35 a Jahar Kurdufan ta Arewa a kasar Sudan. Manajar zartarwa ta asusun kananan yaran na MDD Katherin Russel ta bayyana cewa;  Da akwai firgitarwa a cikin rahotannin […]

An Yi Jana’izar Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari A Jiya Talata

Masu bakin fada a ji a kasar daga kan shugaban kasa sun halarci jana’izar ta tsohon shugaban kasar da aka yi a mahaifarsa ta Daura dake arewa maso yammacin kasar. Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tura tawagar manya-manyan Jami’an gwamnati 25 zuwa jihar Katsina don halattar Jana’izan da za’a yiwa tsohon shugaba marigayi Muhammadu Buhari jana’iza. […]