The latest news and topic in this categories.
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a yau Juma’a yahudawa 800 sun kutsa cikin iyakar Lebanon, zuwa kabarin wani malamin yahudawa Rabbi Ashi. Sun kuwa isa wurin ne a
Shugaba Zelensky na Ukiraniya zai kai ziyara kasar Saudiyya a ranar Litinin, gabanin bude tattaunawar da za a yi tsakanin kasarsa da kuma Amurka da zummar kawo karshen yaki da
A yau Juma’ar farko ta watan Ramadan an kiyasta cewa adadin Falasdinawan da su ka halarci sallar juma’a a masallacin Kudus, sun kai 90,000,duk da cewa sojojin HKI sun hana
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a yau Juma’a yahudawa 800 sun kutsa cikin
Shugaba Zelensky na Ukiraniya zai kai ziyara kasar Saudiyya a ranar Litinin, gabanin bude tattaunawar
A yau Juma’ar farko ta watan Ramadan an kiyasta cewa adadin Falasdinawan da su ka
Hukumar da take yaki da yi wa tattalin arzikin kasar Najeriya zagon kasa, ta yi
An kashe mutane fiye da 70 a fafatawa tsakanin sojojin Hai'at Tahrin Assham Masu Iko
A dai-dai lokacinda kasashen Indiya da Pakisatn suke tada jijiyoyin wuta kan wani harin ta'addanci da ya kai ga mutuwar mutane 27 masu yawon shakatawa a yankin Kashmir na kasar
Shugaban rikon kwarya na kasar Siriya Ahmed Al-sharaa ya bayyana cewa gwamnatinsa a shirye take ta samar da hulda da HKI a dai-dai lokacinda ya dace. Jaridar Middle East Eye
Kasar Rasha ta fara tura iskar gasa zuwa kasar Iran ta kasar Azarbaijan, wanda daga karshe zai shiga kasuwan ga kasar ta rasah. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran
Bayan ya sake daga sabowar tutar kasar Siriya a cibiyar MDD da ke birnin NewYork ministan harkokin wajen kasar Siriya Asaad Al-shaibani, ya gabatar da jawabi a gaban kwamitin tsaro
Koton tsarin Mulki ta kasar Gabon din ta tabbatar da nasarar da Brice Clotaire aOligui Nguema a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi. Sakamakon zaben dai
Mai Magana da yawun dakarun 'Kassam" Abu Ubaidah ya sanar da cewa; sun harbo sojojin mamaya 4 ta hanyar wani kwanton bauna da su ka yi musu a Beit-Hanun. Kakakin