The latest news and topic in this categories.
Manyan hafsoshin sojin Iran da Pakistan sun kudiri anniyar yaki da ta'addanci domin inganta tsaron kan iyaka. bangarorin sun ce kamata ya yi kasashen biyu su ci gaba da yaki
An rantsar da Donald Trump a wannan Litinin, inda zai jagoranci Amurka a wani wa’adin mulki karo na biyu. Trump zai gaji kujerar shugabancin Amurka ne daga hannun Joe Biden,
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta bayyana cewa gazawar Isra’ila wajen cimma burinta a Gaza ne ya tilasta mata amincewa a tsagaita wuta. Gazawar Isra'ila wajen cimma burinta ne ya
Manyan hafsoshin sojin Iran da Pakistan sun kudiri anniyar yaki da ta'addanci domin inganta tsaron
An rantsar da Donald Trump a wannan Litinin, inda zai jagoranci Amurka a wani wa’adin
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta bayyana cewa gazawar Isra’ila wajen cimma burinta a Gaza
Akalla Falasdinawa 47,035 ne aka kashe yayin da 111,091 suka jikkata a harin da sojojin
Sashen 'Sahab' na hukumar gidajen radiyo da talabijin na kasar Iran ya cika shekara guda
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da
A gobe Litinin 24 ga watan Maris ne tawagogin masu tattaunawa na kasashen Amurka da Rasha zasu hadu a birnin Rayida na kasar Saudiya don ci gaba da tattaunawan da
Ma'aikatar kasuwanci ta kasar Afganistan ta bada sanarwan cewa kasar Iran ce a gaba da dukkan kasashen makobta da kasar Afganisatan wacce tafi shigo da kayakinta cikin kasar a shekara
Hukumar birnin istambul ta bada sanarwan dakatar da Akram Imamoglu daga matsayinsa na magajin garin birnin Istambul na wucin gadi, har zuwa lokacinda za'a tabbatar da kubutarsa daga abubuwan da
Kasar Rasha ta bayyana cewa dole Moscow da Beijing su shiga shawarwarin tattaunawar nukiliya da Iran. Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa,