The latest news and topic in this categories.
Kasashen gungun G7 sun ba da sanarwar cewa za su mutunta wajibcin da ya rataya a wuyansu dangane da sammacin kame da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya (ICC) ta
Iran, ta bayyana cewa tattaunawar da zatayi nan gaba da kasashen nan turai uku da aka fi sani da E3 zata kasance ne bisa hikima da kuma mutunci. Da take
Isra’ila ta kara tsananta kai Hare-harenta, inda ta kashe fararen hula akalla 31 a cikin sa'o'i 24 da suka gabata, duk da kokarin da kasashen duniya ke yi na ganiun
Kasashen gungun G7 sun ba da sanarwar cewa za su mutunta wajibcin da ya rataya
Iran, ta bayyana cewa tattaunawar da zatayi nan gaba da kasashen nan turai uku da
Isra’ila ta kara tsananta kai Hare-harenta, inda ta kashe fararen hula akalla 31 a cikin
Gwamnatin Afirka ta Kudu ta bukaci da a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a Falasdinu
Ma’aikatar harkokin cikin gida ta kasar Pakistan ta sanar da cewa a yau Talata Jami’an
Babban kwamandan sojojin ruwa na JMI ya bada sanarwan cewa sojojinsa sun fara atisaiy daga farkon takun farisa har zuwa bakin mashigar ruwa ta Hurmus. Tashar talabijin ta Presstv a
Gwamnatin JMI da kuma sarakunan kasar Omman sun cimma matsaya ta yin watsi da kudaden fito kan kayakin da kasashen biyu don bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasashen biyu. Tashar talabijin
Shuagaban kasar Iraki Abdullateef Jamal Rasheed yace JMI kasa ce mai muhimmanci a yanking abas ta tsakiya. Kamfanin dillancin labaran Sahab ya nakalto IRNA yana fadar haka a yau Jumma'a
Shugaban jam'iyyar 'Hikimah Ta Kasa' Ammar Hakim ta kasar Iraki, ya gana da shugaban dakarun Hashdu Ashabi na kasar ta Iraki inda suka tattauna al-amuran tsaron kasar Iraki da kuma
Jami'an gwamnati a yankin Ireland sun bada sanarwan cewa gidaje da wuraren ayyuka kimani 725,000 ne basa da wuta saboda guguwar iska wacce ta yi sanadiyyar lalata kayakin lantar masu
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa a daren jiya Alhamis ta kakkabo da jiragen sama marasa matuki na kasar Ukireniya 121 bayan sun shiga cikin sararin samaniyar kasar.