The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi gargadin illar da ke tattare da ci gaba da yaduwar tashe-tashen hankulan 'yan sahayoniyya a yankin Ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyed Abbas
Yau kwanaki 333 da fara cin zarafin bil'Adama a Gaza, kuma Falasdinawa na ci gaba da gwagwarmayar kalubalantar wannan bakar zalunci Ayyukan wuce gona da irin yahudawan sahayoniyya kan Gaza
Yahudawan sahayoniyya sun gudanar da gagarumar zanga-zanga a birnin Tel Aviv na suna neman cimma yarjejeniyar musayar fursunoni da Falasdinawa Dubban daruruwan yahudawa a matsugunan yahudawan sahayoniyya 'yan kaka gida
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi gargadin illar da ke tattare da ci gaba
Yau kwanaki 333 da fara cin zarafin bil'Adama a Gaza, kuma Falasdinawa na ci gaba
Yahudawan sahayoniyya sun gudanar da gagarumar zanga-zanga a birnin Tel Aviv na suna neman cimma
Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana babbar manufar aiwatar da kisan gilla kan Isma'il
Fira ministan Senegal ya yi kira da a mayar da haramtacciyar kasar Isra'ila saniyar ware
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da
A gobe Litinin 24 ga watan Maris ne tawagogin masu tattaunawa na kasashen Amurka da Rasha zasu hadu a birnin Rayida na kasar Saudiya don ci gaba da tattaunawan da
Ma'aikatar kasuwanci ta kasar Afganistan ta bada sanarwan cewa kasar Iran ce a gaba da dukkan kasashen makobta da kasar Afganisatan wacce tafi shigo da kayakinta cikin kasar a shekara
Hukumar birnin istambul ta bada sanarwan dakatar da Akram Imamoglu daga matsayinsa na magajin garin birnin Istambul na wucin gadi, har zuwa lokacinda za'a tabbatar da kubutarsa daga abubuwan da
Kasar Rasha ta bayyana cewa dole Moscow da Beijing su shiga shawarwarin tattaunawar nukiliya da Iran. Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa,