The latest news and topic in this categories.
Farai ministan kasar Malasiya Anwar Ibrahim ya bayyana cewa kasashen musulmi basa bukatar kasashen yamma su koya masu me ake nufi da demokradiyya ko kare hakkin bil’adama. Kamfanin dillancin labaran
Mayakan dakarun Izzuddin Kasam rahen soje na kungiyar Hamas sun bada sanarwan halaka sojojin HKI a kudancin Gaza, a wani tarkon mayakan da suka fada ciki. Kamfanin dillancin labaran SAMA
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiyan zai yi tafiyarsa ta farko zuwa kasat Iraki wanda kuma shine tafiyarsa ta farko zuwa kasashen waje tun bayan ya zama shugaban kasa. Tashar talabijin
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiyan zai yi tafiyarsa ta farko zuwa kasat Iraki wanda kuma
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Yaki tsakanin gaskiya da karya ba zai
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa: Juyayin ranar Arba'in na gwagwarmayar
Gwamnatin Masar ta sanar da cewa: An kawo karshen zaman tattaunawar tsagaita wuta a Gaza
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban