The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin Masar ta sanar da cewa: An kawo karshen zaman tattaunawar tsagaita wuta a Gaza ba tare da cimma matsaya ba Majiyoyin tsaron Masar sun sanar a cikin daren jiya
'Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun harbi wani nau'in makami mai linzami zuwa birnin Tel Aviv da aka kasa kakkabo shi Dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas sun
Shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a Sudan kuma babban hafsan hafsoshin sojin kasar ya bayyana makomar yakin Sudan Kwamandan sojojin Sudan Janar Abdul Fattah al-Burhan, ya tabbatar da cewa: Yakin
Ministocin harkokin wajen kasashen Iran da Saudiyya sun amince da cewa, akwai bukatar dakatar da
Miliyoyin Masu ziyara ne daga sassa daban-daban na duniya suka birnin Karbala na kasar Iraki
Wasu rahotanni sun bayyana cewar mayakan Boko Haram sun sace wasu matafiya a yankin Kumadouku
Falasdinawa fiye da 70 ne suka yi shahada a cikin kasa da sa’oi 24 ad
Shugaban kasar Rasha Vladmir Putin ya mika sakon gaisuwar idin Nowruz na sabuwar shekarar hijira Shamsiyya ga jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei a daidai lokacin da
Dubban mutane ne a birnin Amman babban birnin kasar Jordan suka gudanar da zanga-zanga bayan sallar Juma'a domin yin Allah wadai da sake dawo da laifukan da Isra'ila ke aikatawa
Majalisar Dinkin Duniya da Tarayyar Turai sun ce, tsagaita bude wuta nan take a Gaza ya zama dole. Da yake magana a wani taron kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya,
An gudanar da Sallar Juma'a a mako na uku na watan Ramadan a Masallacin Al-Aqsa, duk kuwa da tsauraran takunkumin da gwamnatin yahudawan sahyoniya ta dauka, tare da halartar Palasdinawa
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun bayyana matukar damuwarsu kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta sake dawo da yakin kisan kare dangi a zirin Gaza da kuma hare-haren
A ranar Juma’a aka rantsar da sabuwar shugabar ƙasar Namibia, Netumbo Nandi-Ndaitwah domin jagorantar ƙasar wadda aka ruwaito na fuskantar ƙalubale na rashin aikin yi da talauci. Kasancewar Netumbo Nandi-Ndaitwah