The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Chain Xi Jenpeng wanda yake ziyarar aiki a kasar Faransa ya bayyana cewa yakin gaza ya girgiza zukatan mutane da dama a kasashen duniya. Kamfanin dillancin labaran Chinhuwa
Shugaban hukumar makamashin nukliya na kasar Iran Muhammad Islami ya bayyana cewa hukumarsa tana da shirin yada fasahar makamashin nukliya ga kasashen duniya. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran
Ministan harkokin wajen kasar Iran Amir Hussain Abdullahiyan ya bayyana cewa za’a fara wani sabon kokari daga yankin gabas ta tsakiya da kuma sauran kasashen duniya don tabbatar da cewa
Shugaban kasar Chain Xi Jenpeng wanda yake ziyarar aiki a kasar Faransa ya bayyana cewa
Shugaban hukumar makamashin nukliya na kasar Iran Muhammad Islami ya bayyana cewa hukumarsa tana da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Amir Hussain Abdullahiyan ya bayyana cewa za’a fara wani sabon
Abdoulaye Diop, ministan harkokin wajen kasar Mali ya yi kira ga kasashen musulmi su hada
Shugaban hukumar makamashin Nukliya ta Duniya Rafael Grossi ya isa birnin Tehran a safiyar yau
Mataimakin ministan harkokin waje mai kula da bangaren siyasa, ya bayyana cewa; Ko kadan ba a bijiro da batun dakatar da tace sanadarin uranium a Iran ba, ko kuma batun
Ministan kiwon lafiya na Jamhuriyar Musulunci ta Iran Muhammad Ridha Zafarqandi ya tattauna hanyoyin bunkasa aiki tare a fagen kiwon lafiya da mataimakin ministan kiwon lafiya na tarayyar kasar Rasha.
Jiragen yakin HKI sun kai hari a yankin Hangara dake unguwar "Dhahiya" a cikin birnin Beirut. Yankin da jiragen yakin na 'yan sahayoniya su ka kai wa harin, yana cike
Ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar Uganda ta sanar da cewa, an kawo karshen Ebola da ta bulla a kasar bayan da aka dauki kwanaki 42 ba tare da an sami
115-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissiso da suka zo cikin alkur'ani mai girma
114-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissiso da suka zo cikin alkur'ani mai girma