The latest news and topic in this categories.
Sُhugaban cocin Katolika Paparoma a Vatican ya bukaci a kawo karshen da gaggawa a Gaza sannan a gaggauta isar da kayakin agaji zuwa yankin. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar
Shugaban kasar Iran ya zanta ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Turkiya a jiya Lahadi, inda bangarorin biyu suka tattauna batutuwan da suka shafi dangantaka tsakanin kasar biyu. Kamfanin
Sharuddan da kungiyar ta Hamas ta gindaya tun da fari da kuma take cigaba da riko da su domin kawo karshen yaki su ne; komawar Falasdinawa zuwa gidajensu da aka
Sُhugaban cocin Katolika Paparoma a Vatican ya bukaci a kawo karshen da gaggawa a Gaza
Shugaban kasar Iran ya zanta ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Turkiya a jiya
Sharuddan da kungiyar ta Hamas ta gindaya tun da fari da kuma take cigaba da
Kungiyar kwallon kwandon ta mutane 3 ya sami nasarori ne akan kungiyoyin kasahen Taiwan, Honkong,China,
Iyalan Fursunonin ‘Yan sahayoniya da suke a hannun ‘yan gwgawarmaya a Gaza, sun gudanar da
Isra'ila za ta saki fursunonin Falasdinawa 183 yau Asabar, a madadin wasu mutanenta uku daga cikin wadanda kungiyar Hamas ke garkuwa da su a Gaza a wani bangare na aiwatar
Shugaban Amurka Donald Trump ya rattaba hannu a kan dokar da za ta rage tallafin da Amurka ke baiwa Afirka ta Kudu, wanda ake ganin bai rasa nasaba da karar
Kasashe 79 na duniya sun yi watsi da matakin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya dauka na kakabawa kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC takunkumi, suna masu cewa
Dubban masu zanga-zanga ne suka fito kan titunan kasar Jordan da kasar Iraki domin yin Allah wadai da shirin shugaban Amurka Donald Trump na korar Falasdinawa daga yankin Gaza. Masu
Yau Asabar shugabannin kasashen raya tattalin arzikin kasashen Gabashi da Kudancin Afrika EAC da SADC za su gana a birnin Dar es Salaam na kasar Tanzaniya domin tattauna rikicin gabashin
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Idan Amurka ta yi barazana ga tsaron kasar Iran, to lallai Iran ta kalubalance ta Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid