Kungiyar kwallon kwandon ta mutane 3 ya sami nasarori ne akan kungiyoyin kasahen Taiwan, Honkong,China, Shigapore, Japan da kuma Newzealand.
Ministan wasanni da harkokin matasa na Iran, Kioumars Hashimi, ya aike wa da kungiyar kwallon kwandon ta mutane 3 sakon taya murna.
A shekarar 2013 Kungiyar kwallon kwandon ta Iran ta sami isa mukami na uku a nahiyar Asiya.