The latest news and topic in this categories.
A wani littafin mai taken “ Hasumiyar Hauren Giwa Da Karafa” (TOWERS OF IVORY AND STEEL) wanda Maya Wind ta rubuta, ta bayyana cewa, jami’oin da ake da su a
Minista mai kuma da harkoki da cigaban mata ta kasar Zimbabwe Monica Mutswangwa,wacce ta gana da mataimakiyar shugaban kasar Iran akan sha’anin mata ta ce; Goyon bayan da Iran take
Kafafen watsa labarun da su ka hada jaridar Guardian, kamfanin dillancin labarun Associated Press da Washington Post, sun bayyana cewa; Yaran Falasdinawa, ba yi kama da sauran yara ba. Kafafen
A wani littafin mai taken “ Hasumiyar Hauren Giwa Da Karafa” (TOWERS OF IVORY AND
Minista mai kuma da harkoki da cigaban mata ta kasar Zimbabwe Monica Mutswangwa,wacce ta gana
Kafafen watsa labarun da su ka hada jaridar Guardian, kamfanin dillancin labarun Associated Press da
Santocin Amurkan su 8 sun fitar da bayani da a cikin suke yin kira ga
A cigaba da siyasarta ta kin jinin Iran, Baitulmalin Amurka ya sanar da kakaba sabon
Babban kwamandan sojojin ruwa na JMI ya bada sanarwan cewa sojojinsa sun fara atisaiy daga farkon takun farisa har zuwa bakin mashigar ruwa ta Hurmus. Tashar talabijin ta Presstv a
Gwamnatin JMI da kuma sarakunan kasar Omman sun cimma matsaya ta yin watsi da kudaden fito kan kayakin da kasashen biyu don bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasashen biyu. Tashar talabijin
Shuagaban kasar Iraki Abdullateef Jamal Rasheed yace JMI kasa ce mai muhimmanci a yanking abas ta tsakiya. Kamfanin dillancin labaran Sahab ya nakalto IRNA yana fadar haka a yau Jumma'a
Shugaban jam'iyyar 'Hikimah Ta Kasa' Ammar Hakim ta kasar Iraki, ya gana da shugaban dakarun Hashdu Ashabi na kasar ta Iraki inda suka tattauna al-amuran tsaron kasar Iraki da kuma
Jami'an gwamnati a yankin Ireland sun bada sanarwan cewa gidaje da wuraren ayyuka kimani 725,000 ne basa da wuta saboda guguwar iska wacce ta yi sanadiyyar lalata kayakin lantar masu
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa a daren jiya Alhamis ta kakkabo da jiragen sama marasa matuki na kasar Ukireniya 121 bayan sun shiga cikin sararin samaniyar kasar.