The latest news and topic in this categories.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta kira yi kasar jamus da ta yarda cewa, laifukan da ‘yan Nazi su ka yi a Leningrad kisan kiyashi ne,domin sun kashe mutane ta
Tsohon shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa idan ba’a zane shi a matsayin shugaban kasar Amurka a zaben watan Nuwamba mai zuwa ba, za’a yi wanka da jina
Gwamnatin kasar Congo Democradiyya ta bada sanarwan cewa ta dawo da hukuncin kasa a kasar,saboda ganin yadda masu aikata laifi a gabacin kasar suna tsira da laifuffukan da suka aikata
Gwamnatin kasar Congo Democradiyya ta bada sanarwan cewa ta dawo da hukuncin kasa a kasar,saboda
Jiragen yakin HKI sun kai hare hare kan wasu sasanonin sojojin kasar Siriya a kusa
Majiyar kafafen yada labarai a Gaza sun bada labarin kashe wani Jami’in tsaro na kungiyar
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban